After my post about the 48.4% $SUNUSI supply in the dev wallet, where I offered to transfer it to a wallet designated by @solana, @a1lon9, or any reputable person or project, I received a lot of valuable DMs from experienced people in crypto.
The overwhelming advice was clear: to build investor confidence and long-term trust, the allocation should be locked with a transparent vesting schedule, supported by clear tokenomics and a professional infographic.
I completely agree.
We’re moving forward with locking the 48.4% allocation and will publish the tokenomics, vesting schedule, and infographic as soon as they’re ready.
Transparency and trust are the foundation of every successful community, and we’re committed to building $SUNUSI the right way.
Beyond being a meme token, we’re also working to create real-world utility.
I’m excited to share that some businesses in Kano State, Nigeria, have already started accepting $SUNUSI as payment for goods and services. Today, you can use $SUNUSI to pay for mobile phones, clothing materials, medicines, and other products or services from participating businesses. This is only the beginning, and we plan to onboard many more merchants across Africa.
$SUNUSI is not just a token, we want it to become part of everyday commerce while growing into a global community-driven meme movement.
A sincere thank you to everyone who has taken the time to share constructive feedback and genuinely wants this project to succeed. Your advice is invaluable, and we welcome more ideas that can help make $SUNUSI a project the entire community can be proud of.
Built in Africa. Built for the world.
Wasu shekaru abaya dalilin crypto na taba kasancewa banida komai dana mallaka a duniya idan ba wayar da nake amfani da ita ba crypto ta taba cinema komai da nake dashi idan waya ta ba da kayan sakawa na amma bandaina ba
Amma a wan nan lokacin kokadan banji cewar bazan iya ba kuma zuciya ta bata karaya ba bantaba jin cewar bazan zanyi nasara ba a kullum idan na zuba kudi a crypto suka lalace inajin cewar matakin nasara ne sai na sake jajircewa
Yanzu niba millionaire bane a crypto amma dalilin crypto trading rayuwa ta ta canza dalilin crypto na samu abubuwa masu matuƙar yawa Wanda bazan taba daina crypto ji nake kamarma yanzu na fara dukkan buri ko mafarkina zai cika dalilin crypto insha Allah 🔥👏
A kasuwar crypto, haƙuri ya fi gaggawa, kuma ilimi ya fi zato ko hasashe👌
Kafin ka nemi riba, ka fara neman fahimta,Nasara tana bin masu Hakuri ne sannan ko yaushe karika tuna capital dinka shine mutumcinka a kasuwar crypto inkai wasa dashi sedai kazamto dan kallo😌
Crypto isn't just about making money,it's about learning, growing, and making smarter decisions every day👌
Keep learning. Stay patient. Your knowledge is your greatest investment🤌🤑
#Crypto#Trading#Web3#LearnToEarn
Maraici ba yana nufin rayuwa ta kare ba, kuma ba yana nufin an rufe kofofin farin ciki ba. Wani lokaci rayuwa kan dora wa mutum nauyin da bai taba zato ba, amma a cikin wannan jarabawa ne Allah kan gina zuciya mai karfi, hakuri da dogaro gare Shi
Ni mutum ne mai matuƙar kishi idan ya zo kan abin da na yi imani da shi, kuma ina da ƙarfin hali wajen kare abin da nake goyon baya. Amma hakan yana tare da mutunta kaina da mutunta wasu.
Ban san ko waye @SunusiMinjibir a rayuwa ba, amma na yi imani da manufar $SUNUSI, kuma ina fatan mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin ganin wannan token ya yi nasara. Nasarar wannan project ba ta mutum ɗaya ba ce; nasarar al'umma Arewa da ma Nigeria baki daya ce.
A yau wani ya shigo DM ɗina yana tambaya me ya sa nake ta tallata $SUNUSI, alhali ba a taɓa ba ni giveaway ko wata kyauta ba. Gaskiya ita ce, ba komai nake jira ba. Ba na goyon bayan project saboda a biya ni ko a ba ni kyauta. Ina yi ne saboda na yi imani da abin da ake ginawa.
Ku tambayi Young Alhaji Crypto, Abokin karatuna ne, kuma tamkar ɗan'uwana yake. Duk da kusancinmu, ban taɓa zuwa wajensa ina roƙon wani abu ba. Na fi son abin da zan samu ya zo ta hanyar ƙoƙarina da mutuncina.
Wallahi, billahil Azeem na mallaki $SUNUSI mai darajar kusan $30,000, kuma na rarraba su a wallets daban daban. Na yi hakan ne domin kada a ce wallet ɗaya na iya kawo matsala ga project. Na yi wannan saboda na yi imani da makomar token ɗin. Ina tare da shi har zuwa inda zai kai. Ba na cikin masu shigowa su fita da zarar sun ga ɗan riba.
Amma akwai abu guda da ya kamata mu fahimta. Wannan ba lokacin da ya dace wani daga Arewa ya fito ya ƙaddamar da wani sabon meme token ba, musamman idan manufarsa za ta raba hankali da kuɗin al'ummar da ke goyon bayan $SUNUSI.
Idan aka fara ƙirƙirar sababbin token iri-iri a lokaci guda, hakan na iya haifar da matsaloli masu yawa:
- Zai raba liquidity, maimakon ta taru a project ɗaya.
- Zai rage ƙarfin buying pressure da zai taimaka wajen ɗaga farashin token.
- Zai jawo rikicewa ga sabbin masu zuba jari, su kasa sanin wane project ya kamata su mara wa baya.
- Zai iya haifar da rabuwar kai a cikin community, inda maimakon haɗin kai sai a fara gasa tsakanin 'yan gida.
- Masu saka jari daga waje za su iya ganin kamar babu tsari ko haɗin kai, wanda kan rage musu kwarin gwiwar shigowa.
- Idan kuɗi suka watse tsakanin projects masu kama da juna, dukkansu na iya kasa kai wa matakin da ɗaya cikinsu zai iya kai idan an haɗa ƙarfi a wuri guda.
A kasuwar crypto, haɗin kai yana da matuƙar muhimmanci. Idan community ta mayar da hankali kan project guda, akwai damar gina ƙarfi, jawo manyan masu saka jari, samun manyan listings, da ƙara darajar token cikin sauri.
Mu gina abin da muka fara kafin mu fara wasu sababbin abubuwa. Idan $SUNUSI ya yi nasara, zai buɗe ƙofa ga sauran projects na gaba. Amma idan muka rarrabu tun kafin mu kai ga nasara, za mu rage wa kanmu damar cimma babban buri.
Note: Wanann ra'ayi nane bance ka yarda da hakan ba
✍️ ABDULSALAM MUSTAPHA DEX
CYBER FORENSIC
Diamond hands are about conviction💎
Weak hands sell fear while diamond hands build wealth with patience.
solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump 🚀🚀🚀
We're supporting SUNUSI Coin because we believe in the man behind it
Sunusi is from our country and from Northern Nigeria 🇳🇬 Supporting his vision means supporting our own👌 His success with this project would be a victory for the North—and a proud moment for whole africa $SUNUSI
And some of you are still waiting for a “good/ better entry”💩??🔴🔴
The train doesn’t wait, It leaves🟢🟢🟢
Opportunities comes but once🚀🚀🚀🚀
Time to give y’all a new ATH📈📈📈📈
CA: 2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
$SUNUSI
⚡️One thing about solana:2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump is the positive energy in the community⚡️⚡️⚡️
From Trenches to the Top of the World🔥
$SUNUSI #TheAfricanBull🐂🐂🐂🐂
Real value is built on trust, not hype👌
SUNUSI Coin is backed by a leader known for integrity, generosity, and a community-first vision,Keep watching—this journey is just the beginning.
@theafricanbulll@SunusiMinjibir#SUNUSICoin#Crypto#Solana