@bb_khamees Gaba ɗaya a cikin zancen ta babu wani abin a zo a gani. Ina tunanin kamar ba ta hanyar aure aka same ta ba. Dan kuwa duk ɗan Sunnah, ba ya ƙin aure. Ta rigaya ta buga, ƙwaƙwalwar ta akwai tqɓin hankali, da na san wannan shirmen za ta faɗa, wlh da ban kalla ba. Allah Ya shirye mu.
@iambabangida_ Those politicians, they are not after our lives, they are after their ambition to be re-elected. Allah Ya jiƙan sa, Ya gafarta ma sa. Allah Ya ba iyalai da al'ummar Musulmi haƙuri. Su ma su wannan kisa, Allah Ya wulaƙanta su, Ya tona asirin su. Alfarmanr Annabi S.A.W.
@Realoilsheikh@OfficialAPCNg Nijeriya ƙasar ƴqn maguɗi da cuwa-cuwa. Yanzu tsakani da Allah, a haka ake son lallai sai an mulke mu, da coge da shegantaka? Time will tell.
@Abdulilu1 To ina ruwan wani da abin da su ke yi. Shegantakar da mu ke gani kullum, ta fi wannan abin da ake cewa sun yi. Kawai dai a duba wani abin, amma ba wani gyara da ake cewa ana yi ta fuskar fina-finai. Idan har da gaske ake sai a hana su fitowa a duk wani fim na har abada.
@KafinHausaa Inna LilLahi wa inna Ilaihir raji'un. Allah Ya jiƙan sa, Ya gafarta ma sa. Allah Ya tona asirin waɗannan miyagun mutane, ma su sace wa da kashe bayin Allah, saboda duniya.
@Aliyu_Nizam Ita fa gaskiya ɗaya ce, daga ƙin ta, sai ɓata. Duk wani kame-kamen da za'a yi gaskiya ta na nan a gurbin ta na gaskiya. Kafirai sun ɗarsa ma na son duniya, har mu ka ajiye gaskiya, mu kama ƙarya. Wannan baiwar Allah, ta yi gaskiya, duk wanda zai soke ta, a zahiri maƙiyi ne.
@AIsmail_22 Allah Ya jiƙan ta, Ya gafarta ma ta. Allah Ya karɓi shahadar ta, Ya ma ta sakamako da Aljannah Maɗaukakiya. Allah Ya ba ƴaƴa, ƴan uwa da ɗaukacin Musulmi haƙurin rashin ta.
@__dollarxchange@Chuks4ryl@sdeeque@Fulani_Tutor@IDRISGARBA6838 Kaa addinin musulinci sau da ƙafa, dan ka ɗauro yaƙinda ba shi da wani tasiri a wajen ma su ilimin rayuwa. Ku ''Ƴqn Bazata'', ba ku isa ku dakushe ƙarfin Fulani ba a doron ƙasar Najeriya da ma duniya baki ɗaya. Dan haka a koma ga gaskiya a ajiye ƙarya. Nagode da kulawar ka.
@__dollarxchange@Chuks4ryl@sdeeque@Fulani_Tutor@IDRISGARBA6838 Agudu ne dan ba ya son ya rabu da tsafin da aka ɗora shi a kai. Wanda gurɓatattun bokaye da malaman tsibbu su ka ɗora su akai. Sanna sun bi irin waɗannan malamai sun ƙwace litattafan tsafin su. Ka je ka yi bincike, ba zagi da soki burutsu ba. Sannan ka ajiye ƙabilanci ka...
@__dollarxchange@Chuks4ryl@sdeeque@Fulani_Tutor@IDRISGARBA6838 Sannan shi da ɗan sa, da waɗanda su ka biyo bayan su, sun jaddada addini ne kawai, ana Musulinci sai dai an gurɓa ta shi da tsafe-tsafe da camfe-camfe. Sannan duk Sarkin gargajiyar da aka kora, to shi ne ya gudu dan raɗin kan sa, amma ba saboda an zo a lashe shi ba ne.