@candora_io is building a crypto trading exchange focused on transparancy, reliability, and retail - first infrastructure, designed to stay strong https://t.co/65zvafOeEb
✅ Wait till the timer ends
✅ Click Ambassador access
✅ Enter your email & verify code.
In today’s fast-changing digital world, projects that combine innovation, utility, and strong community support stand out — and PROS is doing exactly that. 🌍
PROS is built to create smarter opportunities, better user experiences, and real value for its community.👌
@Kiwi_Nod
Zuwa ga Web3 Jobbers,
Ku karanta har karshe zai amfane ku sosai, idan kuna busy kuyi bookmark ku karanta when you’re less busy.
Yawancin ku kuna active a twitter sama da wata biyu, wasu sama da wata biyar straight, kuma very consistent amma baku samu job da at least za’a biya ku $25 a sati ba, kuma ba dan baku trying ba, ba dan baku bukatar jobs din ba, har mutum ya fara tunanin kodai shi bashi da sa’a ne.
Minene matsalar? Ga amsa 👇
Matsalar shine kuna yin posting idan ku a rufe babu tsari ko kadan.
Ku daina posting komai anyhow, Good Morning, Good Night, GM web3, Monetization, Follow to Follow, anjima ka koma posting na Web2, wannan baya taimakon ka ko kadan, kuma baya positioning dinka a ko’ina idan har da gaske aiki kake nema.
Kaje ka nemi qananun projects, Ina magana akan projects da suke da community kadan, misali masu 1k zuwa 10k followers, wanda suke very active suna posting amma basa samun visibility, kar ka nemi project da suka mutu, ka duba ka tabbatar suna posting akai-akai.
Za6i projects uku zuwa hudu, yi bincike akansu sosai, fahimci abunda suke building.
Kullum ka riqa magana akansu, misali yau kayi magana akan Project A, gobe kayi magana akan Project B, next day kayi magana akan project C, ka cigaba da haka kana maimaitawa, kar ka gaji koda basu kula ka da farko ba.
Sai dai kuma……
Wasun ku zasu ce sunyi ma project da yawa contribution amma shiru, ga wajen da kuke samun matsala nan 👇
Tweets dinku akan projects dole yayi daidai da abunda kukeyi, abunda zaku iya offering.
Misali: Idan kai writer ne, to kayi rubutu akansu.
Idan kai marketer ne, kayi pushing na product dinsu.
Idan kai moderator ne, kayi magana like someone da zai iya managing na community dinsu.
Idan kai designer ne, yi musu design.
Duk lokacin da ka tashi posting kayi tagging someone very important a project din, ba just main page dinsu ba, tag the founder ko wani cikin team da ka sani, kaje 6angaren mutanen da suke following zaka samu suna following team dinsu.
Mostly project da kuke tagging ba asalin team suke ganin posting dinku ba, yawanci intern ne, intern kuma basu cika damuwa da contribution dinku ba, so ku nemo founders ko wasu cikin team yafi.
Ka cigaba da yin hakan na wata daya zuwa biyu, ka zama consistent akan wannan 2-4 projects din, Kake tweets masu ma’ana, I’m sure you will not be invisible again.
This is free advice. If you actually do it, you will make money from it. If you ignore it, go back to tweeting “GM” and hope for luck.
Your choice.
Kayi retweet domin yaje wajen web3 jobbers da yawa, shi ka qaru da wani abu?
Risk hasn’t gone away — it’s just being repriced into the weekend.
Trump delayed the Iran decision by 10 days, but markets barely bounced. That tells you sentiment is still fragile.
What to watch this weekend:
• Any military escalation headlines
• Hormuz-related developments
• Whether risk assets start pricing in a wider conflict
If tensions rise, crypto may not stay immune.
Key weekend watchlist on SoDEX: $USTECH-100, $XAUT, $BTC
#SoSoValue #SoDEX #Crypto #Macro #Trading #Bitcoin #Gold