SPECIAL ADVISER AND THERAPIST, ATTENDED MARYAM ABACHA AMERICAN UNIVERSITY NIGER REPUBLIC, PUBLIC HEALTH BACHELORS DEGREE HOLDER UP AND COMING INFLUENCER🇳🇬💯
My Brother my little advice for you, is better you change your style of content, because imagine this man shot you and you lost your life, point number one, you are not real government worker, 2,u against the country law and 3, you lost your life and put other's life at danger, see how lady was running
Wallahi abinda ya kara tsorata ni gameda yiwa mutane kazafi, muna zaune da wata friend dina aka kirata ana ce mata wata mata ta mutu dan Allah ta yafe mata, Wallahil Azeem a gabana tayita rantsuwa bazata yafe mata ba I had to ask her me matan tayi mata haka tace Wallahi kawai tashiga gidan matan siyan abu ashe bata gidan sai yaron gidan kawai ta fito kenan matar nan itama tadawo daga anguwa zata shiga gidanta matar nan ta fara mata sharrin cewa tazo gidanta wajen yaron nan yin Zina ne, tayi ta rantsuwa siyan abu tazo wajenta amman haka matar nan ta tara mata mutane tayi mata sharrin zina, mutane sun dade suna mata kallon mazinaciya. To yanxu matar ta mutu ita kuma tace bazata yafe ba sai sun tsaya gaban Allah. Isn’t this scary? Dan Allah mu dena kazafi.