A L H A M D U L I L L A H.❤️
𝐈𝐭'𝐬 𝐦𝐲 𝐛𝐢𝐫𝐭𝐡𝐝𝐚𝐲 🎂🎉🥰
Godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji Jallah Wa Allah, Wanda Saboda ni'imarsa kesa Kyawawan ayyuka suke cika.
Happy birthday 🎂🎂🎉 to me.
A L H A M D U L I L L A H.❤️
𝐈𝐭'𝐬 𝐦𝐲 𝐛𝐢𝐫𝐭𝐡𝐝𝐚𝐲 🎂🎉🥰
Godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji Jallah Wa Allah, Wanda Saboda ni'imarsa kesa Kyawawan ayyuka suke cika
Allah ka kara shiga lamuran'mu ka inganta rayuwar'mu kasa mu wanye lafiya
Happy birthday 🎂🎂🎉 to me
Ya Allah kajikan Baba Buhari 😭😭😭.
Ya Ubangiji Allah, idan har akwai wani haƙƙi na da ke kan marigayi Baba Buhari wanda bai sauke shi gare ni ba, Ka zama Shaida cewa na yafe masa.
Allah ya jaddada rahama gareka Baba Muhammadu Buhari, da dukkan musulmi gaba ɗaya. 😭🤲🏽😭
Alhamdulillah ❤️
Hon Sagir Musa Ahmed Digital Commissioner of Information, Youth, Sports and Culture.
Jigawa State Government.
Ubangiji Allah yakara inganta rayuwarka.
Allah yakara Daukaka da Jagoranchi.
Allah yakarawa rayuwa Albarka.
Allahu Akbar !
Allahu Akbar !!
Allahu Akbar !!!
Alhamdulillah ❤️
Taqabbalallahu minna wa minkum.
Eidukum Mubarak 🤝.
Barkanmu da Sallah🙏
Allah ya maimaita mana, ya amshi dukkan ibadunmu.👏
B A Y A N B A W A Y A M U T U
Idan Bawa Ya mutu
Abubuwan da ka saba gani a duniya ba sune a KABARI ba, Ka yanke ALAQA da IYAYENKA, IYALINKA, 'YA'YANKA, 'YAN UWANKA, ABOKANKA daga kai sai aikin daka tarar.
Mummunan aiki, Ko Kyakkyawa.
Allah ka doramu Tafarki tsira.
Astaghfirullah al-’Azeem al-lazi la ilaha illa Huwal-Hayyul-Qayyum wa atubu ilaih "
Allaahummaghfir lee, warhamnee, wahdinee, wa 'aafinee warzuqnee.
Allah kai gafara garemu da Iyayenmu da Al’ummah baki daya, Ameen🤲🤲🤲.
Jumma'a mubarak🕌.
Allah Kar'Ka sa a Neman abin duniya, Mu Rasa Kan'mu. Allah Kar'Ka sa mu rasa Addinin'mu, Imanin'mu, Darajar'mu, Mutunchin'mu.
Allah Ka Ji Kan Magabatan mu. Allah Ka sa mu Gama da Duniya lafiya, Ka sa mu Chika da Imani tare da Makoma Mai kyau. Ameen.👏👏👏
Juma'at Mabrook.
*❝ Ba ace kar mu nemi DUNIYA ba, amma kar muyi mata neman da zata mantar damu LAHIRA. Kayi aiki a Duniyar ka kamar ba zaka mutu ba, kuma kayi aiki na lahirar ka kamar ba zaka kai yamma ba. Allah ya tsaremana imani yakuma ruko da hannaye mu kan hanya madaidaiciya❞*🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Ya Allah ka jaddada farin chiki a rayuwar mu,
Ya Allah duk abin da zai zamto bakin chiki a rayuwar mu, Allah ka nesantamu dashi.👏
Astaghfirullah to 𝗬esterday, Alhamdulillah for 𝗧oday, In 𝗦ha Allah for 𝗧omorrow.🙏
🕌.
Ya Allah ka sanyamu cikin bayinka wadanda kake jibintar lamarinsu cikin Jin-Qanka da tausasawarka. Kuma ka sanyamu cikin wadanda ka yarda dasu ka girmamasu da karamcinka Ya Mafi jinqai da karamci!
Ya Allah ka azurtamu samun Aljannah da ni'imomin cikinta
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
Ya Allah ka sanyamu cikin bayinka wadanda kake jibintar lamarinsu cikin Jin-Qanka da tausasawarka. Kuma ka sanyamu cikin wadanda ka yarda dasu ka girmamasu da karamcinka Ya Mafi jinqai da karamci!
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🙏
Rabbana atina fid-dunya hasanatan wa fil 'akhirati hasanatan waqina 'adhaban-nar.
Daga cikin manyan ni'imomin da Ubangiji zai yiwa bawa, bayan baiwa ta imani to akwai kuma baiwa ta haƙuri.
Allah ka ƙara mana haƙuri da dangana.
Barkanmu da Juma'a
Alhamdulillah ❤️
Duk Hanzarin Bawa Ba Zai Iya Kai Kansa Inda Allah Bai Nufa Ba.
*Iya abinda yake a rubuce cikin ƙaddarar rayuwar ka, shine iya rabonka, Masoyi ko maƙiyi babu wanda zai iya sauya maka komai.
Allah Ka Albarkaci Lokacinmu Da Rayuwarmu.👏