@ASHIRUTUKUR17 Mufa dunga aiki da hankali dan jama a munsani abinda ya faru ai ba wadanda yake zagi bane suka kashe jama ar,wanda ya zaga daban wanda sukayi lefin daban,shiyanzu ze fita neman abinci matarsa da yaransa suyi bema sani ba kuma wani yazo yana zaginsa akai ya yarda dan Allah fa?
@AKA221154 Idan zakuyi hakuri ki hakura wllh sun kashe banza,take an example with TUDUN BIRI scenario,a Nigeria fa indai aka rigada aka kasheka kuma ai sede tashin zance kurum.
Allah ya gafartawa wadanda suka rigamu gidan gaskiya
@Khady_Bamalli Go and study Islam and the way it changes woman's life,then stay calm and judge. Do u think there are some certain corrections about the Islam teaches how to treats a woman if u think so then ur ideology is totally western and u are challenging Allah's rules
@najeebabubakarb Wllh kua nifa budurwata GLO CUG nasiya mana duk wata nake subscribing nata da nawa,kira free ko ba ko sisi amma wllh bif take min senayi tayi mata guyaba seta kama dariya,wai to meye idan nakiratan. Aidama niyakamata na inda kiranta. πππ
@Khady_Bamalli Ke waya kaiki wajan dama nace ai garin banza a faraufaran banza yake karewa. Ni wllh ina kano ban ma san anyi ba,se yanzu nake gani online
@Abu_Jawaadd Idanda kadara ya siya ko kamfanunuwa yayi da kudinsa da al'umma zasu sami aikinyi har bayan rayuwarsa agun.
Wannan shine disadvantage din aje kudi a banki ko tsabarsu in cash