I write about institutions, clarity, governance, and systems, exploring how creative writing can empower ideas to withstand the test of time, politics, and human nature.
Words hold a unique magic; they transform silence into powerful meanings and serve as vessels for preserving our life experiences.
Through the art of writing, we can not only capture moments but also breathe new life into them, ensuring they endure long after we are gone.
"The issue of unlimited data on mobile networks is that it doesn’t exist anywhere in the world unless you’re paying a fortune."
— @MTNNG CEO Karl Toriola
Liars.
Millions of consumers around the world enjoy truly unlimited or effectively unlimited broadband and mobile data plans at prices that are often cheaper, relative to income, than what Nigerians pay for far less service.
Nigerians deserve affordable, reliable, and genuinely consumer-friendly telecommunications services, not endless tariff hikes, poor network quality, and excuses.
The time to #OCCUPYMTN nationwide is fast approaching!
@Morris_Monye Certainly, they represent the hope of the country. Honestly, I admire the resilience of some Nigerians who continue fighting, even though our policies do not favor them.
Peugeot 504 wagon ana mata laƙabi da 'Shiga da alwalarka', ko 'Dafaduka' a lokacin da take sarauniyar hanya a Najeriya. A lokacin da ake jigilar fasinja da ita.
Saboda riƙe wuta da masifar gudunta a wancan lokaci, idan ta yi haɗari babu mai fita. Shi ne wannan laƙabi ya bi ta, wato dafaduka. Ma'ana, babu mai fita. Idan za ka shiga, to ka shiga kana sani, kuma ka shiga da alwalarka.
Mun yi wannan mota da muke wa laƙabi da 'Buwa', wanda sunan ya samo asali da lambarta ta jihar Borno, da ta fara da BO ta ƙare da WA. Wani lokacin muna ƙarawa da Buwa, motar gayu, saboda yayyenmu dake kai kawo suna baza capacity a wancan lokaci da ita.
Idan Buwa ta so lalata, sai ta kai ku unguwa za ta barku a can, saboda ta lalace. Akwai wani labarinta, lokacin da aka taɓa tafiya Farm Centre koyonta, har aka yi arangama da 'yansanda 😆.
Tana da wata Husainarta, wanda abokin babanmu ya saya a gurin wani Inyamuri, makwabcinmu da ake wa laƙabi da komai ka samu. Ita ma an yi mata farin fenti kamar Buwa.
Wata rana mahaifinmu ya yi wa abokinsa magana cewa zai kai shi Katsina da Husaina (motar amininsa). Kashegari abokin Baba ya wanke mota, da yake ya iya karanbanin gyara, ya yi wasu gyare-gyare.
Bayan ya gama gyara ya hau kan titin Zariya domin gwajin gyara. Na gaya musu yadda Peugeot take sarauniyar hanya, ai bai yi birki ba sai a garin Zazzau, tun daga Kano.
Baba ya gama shiri, ya fito don tafiya Katsina, amma ba abokinsa ba labarinsa. Da dai shirun ya yi yawa sai ya koma cikin gida, yana tunanin abokinsa ya manta da tafiya.
Can har ya haƙura da tafiyar sai aka ji Hussaina na gunji. Muka yi waje da gudu, nan ya ce mu faɗawa abokinsa ya fito.
Da Baba ya fito ya ce, "Abokina, ina kuma ka shiga?" Suna da suke kiran juna.
Ya yi dariya ya ce. "Abokina, na yi gyara ne shi ne na fita testing. Kuma motar ta kwashe ni har Zariya"
Baba ya riƙe baki ya ce. "To ai ka kusa cinye tafiyar a testing."
Nan suka ɗauki hanya sai birnin Dikko.
A wannan zamani da muke ciki, matasan yanzu ba su san ana zuwa testing daga Kano zuwa Zariya ba, saboda tsadar man fetur. Ko kuma don ba su gamu da sarauniyar hanya ba ne.
If you observe the situation in Nigeria over time, you'll notice that our leaders seem to be following the same script.
In 2014, President Bola Ahmed Tinubu criticized former President Goodluck Jonathan for his failure to address the country's insecurity issues.
Similarly, our opposition parties and presidential candidates are also demonstrating this pattern.
@YusufNasir_Ahmd@abdool_moh It's not that you stopped seeing it; you lack the courage to talk about it. Your mouth will remain shut unless you are ready to leave.