Shugaban hukumar kula da fasahohin zamani (NITDA), Kashifu Inuwa ya bayyana wa BBC irin rawar da za su taka a lokacin babban zaɓen Najeriya.
Ya kuma faɗi manyan abubuwan da suke yi domin tunkarar masu yaɗa labaran ƙarya.
Cikakkiyar hirar - https://t.co/W2xhNvjJ0P
Russian President Vladimir Putin questioned US criticism of India's Russian energy imports during his New Delhi visit, noting that the US and European Union still import billions in Russian commodities despite sanctions https://t.co/RzotY4gmdc
Kuna duba asalin inda labaran da kuke cin karo da su a shafukan sada zumunta suka fito don tantance sahihancinsu?
Hukumar UNESCO ta ware mako guda daga 24 zuwa 31 ga Oktoba don wayar da kai kan muhimmancin tantance labaran ƙarya musamman a zamanin AI.
🎥 - Fatawul Muhammad