@el_uthmaan Matsalsta daku sonzuciya anan Wani yake kwaikwayon mai girma sarki sunusi yake yi masa izgili Kake posting din abin ka kaddara yau ace Kwankwaso akayiwa bazakai wannan magana be, amma kowa yasan abin da rara ba dadai bane, amma yanzu tazo kanku kun fara korafi 🙏