Kirarin Da Marigayi Dan Masanin Kano Ke Yiwa Allah S.w.t a Wuraren Taro
———-.———.——-
Bismillah Rahamanir Rahim...
"Godiya ta tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki,*
Mai Kowa, Mai Komai, Mai Yadda Ya So —
Kan Wanda Ya So, Yayin Da Ya So, A Inda Ya So, Ko Ana So Ko Ba A So!"**
“Mai bai wa kowa komai, Bashi da buƙatar komai a gurin kowa, kowa ke Bukatar Komai a gurin sa.
Mamallakin Mamallaka, Mai ba da mulki ga wanda ya so, ya Fisge daga wanda ya so ya Ɗaukaka Wanda Ya So, Lillahi Wahidul Ƙahhar..*
“Sarkin Da Ba Shi Da Nan, Ballantana Ya Yi Nan, Ba Shi Da Can, Ballantana Ya Yi Can, A Ko'ina Yana Nan.
Na Farko Ne Ba Da Fara Wa Ba, Na Karshe Ne Ba Da Ƙarewa Ba, A Bayyane Ya Ke, Ba A Ganin Sa, A Boye Ya Ke Ba Don Ba Ya Nan Ba.
Sarkin Da Ya Kasance Tun Kafin Kasance Wa Ta Kasance, Kuma Zai Kasance Bayan Kasancewa Ta Gushe Da Kasancewa, Lillahi Wahidul Ƙahhar.
———-.———.——-
Allah Ya jikan Marigayi Malam Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano da rahama, Ya sa Aljanna Firdausi ce makomarsa. Ameen.
29th May, 2025
Congratulatory Message to His Excellency Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya CON (Ɗan Majen Gombe), Governor Of Gombe State, on His 6th Year Anniversary in Office
SOME HAUSA NATIVE NAMES AND THEIR MEANING:
▪️Delu, Kande: A girl born after the birth of many boys.
▪️Tanko: A boy born after the birth of many girls.
▪️Talle, Audi: A child born after the death of the father.
▪️Yelwa, Wadatau, Arzika, Goshi: A child born in the
1/6