@Sarki_sultan Wato in ka ji yadda Rarara ke cewa โMUka karษi mulki; gwamnatinMU, MUka yi kaza; MUka yi kaza,โ sai ka ษauka shi ne a kujerar mataimakin shugaban ฦasar.
To amma kuma in ka tuna ydd magoya bayan ฦwallon ฦafa ke nasu batun, nan za ka gane irin yaren da RRR ya k yi idan yana cewa MU
@AbbaM_Abiyos Wato in ka ji yadda Rarara ke cewa โMUka karษi mulki; gwamnatinMU, MUka yi kaza; MUka yi kaza,โ sai ka ษauka shi ne a kujerar mataimakin shugaban ฦasar.
To amma kuma in ka tuna ydd magoya bayan ฦwallon ฦafa ke nasu batun, nan za ka gane irin yaren da RRR ya k yi idan yana cewa MU
*friday*!!!
*Haฦiฦa baka iya cimma Nasara har sai ka shirya ษaukan Asara, ko a rubuce duk wata kalmar Nasara akwai Asara acikinta.*
.
*Don haka don samun Nasara sai kayi haฦuri ka jurewa Asara.*
TGIF ๐๐ฟ