@SunusiMinjibir Kaf duniyar crypto da @SunusiMinjibir kadai na yarda 100% kuma wlh ko yanzu na kara samun kudi sai na kara siyan @theafricanbulll.
Allah ya kara bamu kudi kawai zamuce
Na yarda da kai ogah
Wlh da ace yanzu ina da wasu kudin sai na kara xubawa akan @theafricanbulll, zan iya cewa kaf duniyar crypto da @SunusiMinjibir kawai na yarda 100%.
Duk wanda nake holding na siye a high Mc.
Allah ya kunyata makiyanka ogah
Allah Sarki: Wannan wani dan kasar Pakistan ne a Saudiyya yake rokon Allah ya saukaka masa rayuwa
Sannan ya roki Allah ya yassare masa ya biya bashin da ake binsa.
Yana tsaka da addu'a sai wani attajiri ya jishi ya biya masa bashin duka.
Da aka tambayeshi wace addu'a ya rika yi sai ya bayyana cewa;
اللَّهُمَّ إنِّي أَسْأَلُك مِنْ فَضْلِكَ وَرَحْمَتِكَ، فَإِنَّهُ لاَ يَمْلِكُهَا إِلاَّ أَنْتَ
Allahumma innee as’aluka min fadlika wa rahmatika, fa-innahu laa yam-liku-ha illaa ant
I extend my deepest sympathies to all those affected by the devastating fire that continues to rage at the Singer Market in Kano.
I urgently call on relevant government agencies, the Federal and Kano State Fire Service, security outfits, humanitarian organizations, well-meaning individuals, and the private sector to mobilise urgently and provide every possible support; whether firefighting resources, emergency medical aid, or relief materials to bring this inferno under control and alleviate the suffering of those impacted. - RMK