salles of phone/samsung iphone/ Mark book/Acessories/Backup/Address no:17 Ashiru tukur Plaza berute road kano/whatsapp No:09121591416
Dm to get started. 😃
“This Quran is a sufficient message for humanity so that they may take it as a warning and know that there is only One God, and so that people of reason may be mindful.”
— Al Qur’aan [14:52]
Abin da ya gagari mutane, yana da sauƙi a wurin Allah, yau kana cikin damuwa, gobe kana cikin farin ciki, yau kana cikin ƙunci, gobe Allah Ya buɗe maka ƙofofin alheri, Ka ci gaba da addu'a da kyakkyawan zato ga Allah, domin yana canza ƙaddara zuwa alheri a lokacin da ya ga dama.