Barkanmu da Dare Jama’a🎆
Ku tuna cewa duk mutumin da kake gani a matsayin ƙwararre ya fara ne daga matakin da kai kake a yau.
Abin da ya bambanta shi, ba hazaka kaɗai ba ce, amma jajircewa wajen ci gaba da koyo dakuma hakuri duk da akwaii ƙalubale.
Allah Albarkaci iliminmu..Aameen👏🏼
Allah tashemu cikin Aminci da koshin lapia.