Babu Mai Gyara al'amari yamaida Baki fari, ya maida Yaro babba, ya maida Kauye birni, yamaida fasiqi mumini, yamaida kafiri musulmi, ya maida mummunar kasa tazama kyakkyawa, ya maida mai rai matacce sai:
ALLAH! SHI KADAI☝️
Allah KA Gyara mana al'amuranmu kasa mucika da Imani🙏
Sarkin Aiki Gwamnatin Jahar Adamawa
Alhaji Abdullahi Prambe Sarkin Aiki
Governor Ahmadu Umaru fintiri fresh air
Allah Shi k'ara Maka Lafiya da Jagora...