AMFANIN CALLOUT A PUMPFUN GA TRADER MAI ILIMI AMMA BAYA DA COMMUNITY
Kana da knowledge kana iya gano early opportunities amma baka da community?
Callout na Pumpfun zai iya zama babban tool a gare ka
1️⃣ Gina Onchain Community
Idan kana yawan yin quality calls mutane zasu fara bin wallet ɗinka da insights ɗinka A hankali zaka iya gina community bisa track record ɗinka
2️⃣ Monetize Iliminka Ba Capital Kawai Bane
Ba sai kana da babban capital ba kafin iliminka ya fara baka value
Idan ka iya gano early entries kuma callout ɗinka ya jawo real trading activity zaka iya samun Callout Rewards daga volume da call ɗinka ya samar
3️⃣ Connections + Opportunities
Idan mutane suka fara ganin quality calls ɗinka zaka iya samun connections da builders traders da wasu callers.
Hakan zai iya buɗe maka damar samun early information collaborations da paid opportunities.
4️⃣ Gina Sunanka a matsayin Trader/Dev
Idan kana da followers da trust zaka iya amfani da Pumpfun wajen gina identity ɗinka a ecosystem
A nan ba country ɗinka ba ne yake magana
Aikinka da track record ɗinka ne
5️⃣ Wallet + Callout = Trackable Reputation
Zaka iya haɗa wallet ɗinka da activity ɗinka sannan ka yi callout na projects da kake trading
Idan project ya yi kyau kana da profit daga trade ɗinka, sannan idan callout ɗinka ya samar da eligible volume kana iya samun rewards
Ko ka yi sell daga baya callout ɗinka zai iya kasancewa yana da historical impact a activity da ya samar
Wannan shi ne sabon mindset
Knowledge → Early Calls → Attention → Volume → Reputation → Rewards
Inshallah Kuma Zuwa dare Koh Gobe Zanyi Video danayi Alkawari
Wannan Abun Masu Ilimine guys
Ilimi Kafin Sa'a
@nodebate4@UTDTrey Bring real video man. even me can ad text to a picture. low iq barca fans believe every thing they saw online without verifying it.😭