In Sha Allah I’ll be back on YouTube with Dex Sniper
I’ll be sharing content around DEX Trading, Crypto Education, Market Analysis, and more.
Like 👍 Comment 💬 and Share 🔄
Let’s build together
DEXSNIPER Knowledge Before Luck
Wata rana Shekara biyu Bayan Lokacin Inna da VIP Wani Yazo wajena
Oga, wallahi kullum loss nake yi kuma ina da knowledge, na yi karatu sosai amma har yanzu loss nake yi
A lokacin market tana da kyau
Sai na fara yi masa wasu tambayoyi daga nan na fahimci cewa asalin matsalar ba analysis ba ce, ba kuma market ba ce emotion ne
Lokacin da yake yin analysis komai yana tafiya daidai sai nace masa
Bari na baka signal
Sai yace
Wallahi shi ne abin da nake bukata
Nace babu damuwa
A lokacin yana da kusan $100 a Phantom Wallet dinsa. Na bashi wasu projects daga cikinsu akwai $SIGMA, $MOTHER, da wani project mai suna Donald Trump
Bayan wasu months zuwa kusan watanni biyu na ce masa ya rike wadannan projects din saboda zasu iya baka capital
Bayan wani lokaci $SIGMA ya yi kusan 20x, shi kuma $MOTHER ya yi kusan 5x.
Sai na shiga WhatsApp na duba number dinsa, na message nace:
Wadannan projects sun yi pumping.
Sai kawai ya ce:
Sir, na yi sell
Na tambaye shi:
Me yasa?
Sai ya ce:
Tun lokacin da na fara loss kawai, na kasa hakuri
Ni kuma nace:
Babu damuwa wata dama ta gaba za ta zo
Amma wannan experience ya koya min abu daya:
Wani lokacin matsalar trader ba rashin ilimi ba ce.
Yana iya samun knowledge
Yana iya iya analysis
Yana iya sanin market sosai
Amma idan emotion dinsa ba ta da control zai iya samun opportunity mai kyau amma ya kasa rike ta.
A trading, ka iya samun ilimi amma har yanzu ka rasa dama Samun Riba Saboda emotion
Shiyasa dole ka koyi sarrafa emotions ɗinka kamar yadda kake koyon analysis
Ilimi kafin Sa'a.

So far, $PONS has dipped to around a $19M market cap, despite everything the project has been doing to grow.
The crazy part is that the project is doing over $100K in daily buybacks, yet it still dropped from a $50M market cap to around $19.5M. On top of that, nearly 23% of the total supply has already been burned.
Some people believe CZ entering the conversation and starting to talk about memecoins could be one of the reasons. He started with some statements that didn't sit well with the market and shortly after liquidity and trading volume began spreading across different places.
I've said this before: keep an eye on BNB Chain because they could be cooking something.
I even mentioned a project called Marscoin before, but later, a completely different new token launched on BNB Chain and went from around $3K to a $50M market cap. I'm not talking about the Marscoin I originally mentioned it was a completely new token.
That's why, sometimes, I trust Solana devs more than BNB Chain devs when it comes to meme coins. The kind of pumps some of these tokens pull off can be absolutely crazy

I’m Starting to Look More Closely at NFTs
Honestly, I think there’s a possibility that NFTs could become one of the next major metas in crypto.
Right now:
→ Airdrop opportunities are declining
→ The memecoin market is saturated with new tokens
→ Attention and liquidity are searching for new places
→ New ecosystems are emerging
That’s why I’m starting to explore NFT opportunities early.
Especially NFTs around:
• New ecosystems
• Early stage projects
• Gaming
• RWA & digital collectibles
• NFTs with real utility
• Projects that may reward early users
I’m not saying NFT season has started.
But if you wait until everyone starts talking about NFTs you might already be late
Maybe the next meta is already forming quietly
Stay Early
Do Your Research
Learn Before Luck
I’m Starting to Look More Closely at NFTs
Honestly, I think there’s a possibility that NFTs could become one of the next major metas in crypto.
Right now:
→ Airdrop opportunities are declining
→ The memecoin market is saturated with new tokens
→ Attention and liquidity are searching for new places
→ New ecosystems are emerging
That’s why I’m starting to explore NFT opportunities early.
Especially NFTs around:
• New ecosystems
• Early stage projects
• Gaming
• RWA & digital collectibles
• NFTs with real utility
• Projects that may reward early users
I’m not saying NFT season has started.
But if you wait until everyone starts talking about NFTs you might already be late
Maybe the next meta is already forming quietly
Stay Early
Do Your Research
Learn Before Luck
In Sha Allah I’ll be back on YouTube with Dex Sniper
I’ll be sharing content around DEX Trading, Crypto Education, Market Analysis, and more.
Like 👍 Comment 💬 and Share 🔄
Let’s build together
DEXSNIPER Knowledge Before Luck
Bear Market a crypto ba ya kashe Traders kawai yana kashe projects narratives, whales da exchanges da ba su da ƙarfi
Amma ba inna magana ne akan whales ko manyan exchanges ba
Ina magana ne akan small trader
Sabon trader da ya fara koyon crypto a lokacin bear market zai iya jin cewa komai ya yi shiru babu pumps babu sauƙin samun kuɗi gaskiya wannan lokacin ba ya da daɗi
Amma idan ka yi amfani da wannan lokacin wajen
→ Koyon trading
→ Fahimtar market psychology
→ Koyon onchain analysis
→ Fahimtar narratives
→ Gina network da community
→ Koyon risk management
To idan market ya sake komawa bull market za ka iya samun advantage sosai akan wanda ya shigo ne kawai a bull
Bear market yana horar da kai
Bull market yana gwada abin da ka koya
Idan kana sabon trader a yanzu kada ka damu da cewa market ba ya da daɗi
Ka ci gaba da koyo
Domin idan ka samu damar tsira da koyo a wannan lokacin ranar da market zai dawo da ƙarfi za ka fahimci dalilin da ya sa bear market ya kasance ɗaya daga cikin mafi kyawun makarantu a crypto
Pons V2 ya fara nuna karfin sa a Robinhood Chain
Kimanin awanni 6 da suka gabata Pons V2 ya riga ya deploy kuma $INITIAL shi ne farkon token da aka tabbatar ya bi sabon curve Uniswap V4 graduation lifecycle.
Abin da ya faru
→ An launch $INITIAL tare da $AAPL a matsayin paired asset
→ Ya tara 24.2 AAPL
→ Ya kammala graduation cikin kusan minti 6
→ Ya shiga Uniswap V4
→ Pons hook fee: 1%
→ V4 pool fee: 0%
Abin da ya fi daukar hankali shi ne Pons V2 ya riga ya amince da wasu Robinhood tokenized stocks kamar
$NVDA, $GOOGL, $TSLA, $GME, $AAPL, $SPY da $USDG.
Wannan yana nufin a nan gaba za a iya launch coin kai tsaye tare da stock token a matsayin pair buyers su shiga da stock token sannan liquidity da graduation su ci gaba da amfani da shi.
$INITIAL shi ne farkon real production proof da ya nuna cewa wannan sabon tsarin na Pons V2 yana aiki.
Robinhood Chain + Tokenized Stocks + Memecoins + Uniswap V4
Wannan combination din na iya zama wani sabon narrative da ya kamata traders su sa ido a kai
Stay early Ilimi Kafin Sa'a