@DanKatsina50 Wadannan Yan Kannywood din Talauci ne yake damun su cikin Talauci da wahala suke Shiasa ba maganar kishin Al'uma a tare dasu an bawa Rarara yan kudi ya basu dole su ce sai Tinubu
Gwamnatin Amurka ƙarƙashin Shugaba Donald Trump ta sanar da sabbin ƙa'idoji da za su tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje a Amurka.
Ƙarin bayani - https://t.co/yjzXiJN3IK
Finally, one of the suspected fraudsters who attempted to scam ₦200,000 yesterday has been arrested after the group allegedly defrauded POS operators of more than ₦2 million. May Almighty God continue to expose them and bring them to justice.
Wallahi G-Fresh dan hau ne amman idan abun gaskiya yazo yana fadin gaskiya batare da shakkar zagin daza'ayin mai ba
Gaskiya neh kalubalen bariki shine kalubale bawai auren Sunnah ba.
Thank you G-Fresh
@bbchausa Borin kunya maganar banza sun shirya 419 tare zasu rena hankalin mutane Ma'aikatar Bogi ce ya a kai Tinubu yasa ta shiga cikin kasafin kudi Barayi Allah ya tona asirin ku
@bbchausa Gomnatin Nigeria da Yan Siyasar sune matsalar tsaro su suke siyo makamai daga hannun su yan Ta'adda suke samun makamai ko an kama yan Ta'adda sake su suke saboda suna kasuwanci da biyan bukatar Siyasa dasu
@LeadershipHausa Wai shi Kwankwaso da kowa sai sun samu sabani kuma kana magana sai mabiya su ce shine mai gaskia kusan duk manyan da yake tare dasu sun barshi
Rikici ya sake rinceɓewa tsakanin Amurka da Iran, inda Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa hare-haren da ake kai wa Iran za su ci gaba da tsananta a cikin kwanaki masu zuwa, yana mai gargadin cewa idan har Tehran ta ki komawa kan teburin tattaunawa, Amurka za ta soma kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na ƙasar a mako mai zuwa, kamar yadda ya bayyana a wata hira da gidan Talabijin na Fox News ta yi da shi.
Kalaman nasa na zuwa ne yayin da ita ma Iran ke zafafa kai hare-hare a cibiyoyin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
Mun yi nazari kan sabon rincaɓewar yaƙin da kuma tasirinsa a kan tattalin arzikin duniya
@Pantamists@ProfIsaPantami In da Talakawa shuwagabanni nagari suke so a Gombe Fantami a Kano Sheikh Ibrahim Kalil duk lalacewar su sai sunfi wadannan yan Siyasar kamanta gaskia
"How can Kwankwaso convince Northerners to vote for Peter Obi?
During the 2023 election, Obi focused much of his campaign on churches, urging supporters to 'take back their country.' When he campaigned in Kano, he mainly visited Sabon Gari.
So, which Northerner would be persuaded to vote for Obi? None.
Kwankwaso and Peter Obi will not make any significant impact in the 2027 election."
— @adeyanjudeji , activist
@bbchausa Dama yan Nigeria suna fadar cewa duk harkan da Dangote ya shigo sai Talaka ya ci uban sa akai maganar sauki babu ita Taliya Shinkafa Siminti Fulawa Allah ya kyauta
@bbchausa Kiyayya Tinubu yake nuna musu saboda basa goyan bayan sa Idan Yaki ake da cin hanci duk ga Barayi nan a Gomnatin sai ma Mukamai Tinubu ya basu