Duk Wanda ana Ambaton manzon Allah amma sai yaji ba dadi a ransa saboda ba malaminsa bane yake magana toh wlh ba manzon Allah yake kauna ba kawai bautar malamansa yakeyi!
Amma soyayya ta gaskiya ga manzon Allah shine duk inda kaji wani ya yabeshi kayi farin ciki Kuma kaso wanda yayabi Annabi Muhammadu S.A.W!
Zamu fara zuwa Madina, saboda mu ziyarce Annabi kawai, ba dan muyi Umrah ba, mai jin haushi idan shi yake bada lada to ya rike abunshi
~Sheikh Prof Ahmad Makari.
I was able to access the detention centre where 37 young men died in NSCDC custody.
The room was tiny, with barely any ventilation, and I could smell the bodies of those who had died.
A survivor told me how they drank their own urine and sweat just to survive, and how officials ignored their cries for help.
The government says investigations are ongoing to establish what happened.
@atiku Your excellency sir, with all due respect, you also have a share of the suffering inflicted on Nigerians been a vice president at a time.
Regardless, you are still my preferred candidate of choice come 2027, I have a feeling that you're willing to right the wrong been done.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
Waɗannan yaran fa yen’zenari ne civil defense suka kama a Minna suka saka cell suka rufe ba iska ga zafi suna bubbbuga ƙofa amma akaƙi buɗewa har suka mutu.
Please muyi repost domin wannan abu yakai ga wadanda zasu iya fafutukar nema ma iyeyan yaran nan hakkinsu ko zasu samu saukin radadin wannan bala’in da wadannan azzaluman suka jefa su a ciki.
#nigeria #HumanRightsArtsFestivalUG