@Kyusufabba Masha Allah,. Allah yahi jagora amen.
The great leader, Ina Mai tuna tar da Kai Muna cikin Matsalar fadace fadacen (Daba) ajahar Kano, Muna fatan zakahi gagarumar daukar mataki Akai don munsan kasan halin da muke ciki ahalin yanxu cikin unguwannimmu. Allah ya Bada iKon yi