If you are ever determined to helping people, never let negative comments deter you, helping people out of poverty requires a very giant stride. GM GM.
@Szymansk_ii Oga you have been in this system for so many decades, i believe by now you have good understanding of how some people behave, believe you me most of the complainers either didn't join or are too greedy. Continue the good work the sky shall be your starting point.
The messages, calls and well wishes are more important to me than the appointmentβif any.
I am really short of words to describe or express how grateful I am for your show of support and solidarity.
With or without appointment, we will continue to live a life full of value and service to Nigeria. We will continue to serve until we are told of service no more.
And for students, job seekers and twitter for opportunities, itβs death that will do us apartπ
God bless us and so help us God!
@Abdulhadi021 Assalamualaikum, ina kwama ya sheikh ina so na participating are developer courses din na samu certificate amma ban san ta ina zan fara bah
Watanni uku kenan zaku ga muna yawan magana akan Hedera Network, mutane da yawa hankalin su bai kai ga wannan network din ba tukuna, mutane da yawa basu kai ga leka Hashgraph ba, wata fasaha ce da zaka ce ta zarce blockchain technology wato Hashgraph. Sai ka zauna ka nutsu zaka fahimci nan gaba za'a yita da wannan project a duniya, za'a dama dasu.
Me yasa nasa Logon @binance?
Zan so ace mutane suke Twitter (X) su karanta abinda @BinanceAcademy suka rubuta jiya Lahadi game da Hedera da kuma HBAR token din Hedera Network, da Binance Academy suka tashi yin rubutun ga abinda suka fara cewa... π
What makes Hedera (HBAR) unique beyond blockchain norms?
Yana da muhimmanci ko kadan ne mutane su karanta wannan abun.
https://t.co/q2CGZWPOz1
Dukkan wadanda suka halarci training na Hedera Network da muka yi na 1, na 2 dana 3 duk sun fahimci me wannan fasahar take dauke dashi.
Akwai abubuwan da muka hango ne shiyasa muke cewa mutane suyi abubuwa uku gane da wannan Network din:
1. Ka tsaya ka karanta Developer course dinsu.
2. Ka karbi Certificate din kuma kayi minting dinsa akan Network dinsu, network dinsu ya zarce blockchain da kake ji ana yawan magana akai. Kuma mun fada duk wanda zai yi minting certificate din Hedera yayi mana magana zamu tura masa HBAR token da zai yi minting din kyauta.
3. Ka karbi Certificate din kamar guda uku mafi Ζaranci, saboda abinda muke hangowa nan gaba, nan gaba ba wai gobe gobe ko wata mai zuwa ba.
So, Binance Academy sun fara rubutu game da Hashgraph, sun taba yi a baya, yanzu sun sake gyara rubutun ne tare da kare kare domin wannan fasahar zata zama abu da nan gaba duniya zata yi mamakin sa.
Zaka ga token dinsu na HBAR a farashin $0.2 kar wannan yasa ka rudu kaki leka ecosystem din Hedera. In dai Exchange ta amsa sunan ta Exchange a kasuwar Crypto toh sai ka samu akwai $HBAR token a cikin ta.
Bitcoin shine coin na farko akan fasahar blockchain toh haka HBAR shine na farko akan fasahar Hashgraph.
Mutanen nan sunyi nisa sun zarce duk inda baka tunani, Alhamdulillah mu daga nan Nigeria sun bamu goyon baya, kuma mun tattauna dasu sosai akan yadda mutanen mu zasu mori wannan fasahar da kuma Hedera network gaba daya.
Governance Council din Hedera kamfanoni guda 39 a yanzu, daga ciki akwai Google, IBM, Apple, Galaxy, Chainlink Labs, London School of Economics, Nairo Securities and Exchange, Kamfanin kera jiragen sama na kasar Amurka wato Boeing da sauran su.
Kamfanin Meta da Tesla suna neman shiga cikin Governance council din, amma ba'a kai ga amince musu ba tukuna.
Allah yasa mu dace. We have a lot to say about Hedera, amma mutane su karanta abun su fahimta domin zai yi musu amfani sosai, nan gaba zasu ce an taba fada musu haka.
@hedera - @HederaFndn@inspectxyz - @cookiedotfun@KaitoAI - @billions_ntwk