An Online Crypto Academy teaching Technical Analysis 📉 📈 and Trading Strategies in Hausa, with mentorship designed to help you grow from beginner to pro
Mun rabawa ɗalibanmu Certificates ɗin su na kammala karatu a matakai daban-daban na koyan Trading a @TYH_Zaranda
🎓 Basic Knowledge on Technical Analysis
🎓 Advanced Price Action (PA)
🎓 Smart Money Concept (SMC)
Waɗannan Certificates ɗin shaida ce da take nuna ɗalibi yasamu ingantaccen ilimi da horo mai tsari, wajan koyan Ilimin a TYH Zaranda Trading Academy
🎯 Wishing our graduates more TP 💰
CEO/Founder: @tajuddeeny2 ✍️
SMC Tutor: @Overraler ✍️
__________________________________
Har yanzu Registration Portal na @TYH_Zaranda yana buɗe ga masu sha’awar koyon Trading ta hanyoyi daban-daban:
Price Action (PA) da Smart Money Concept (SMC) tun daga Matakin Farko har zuwa Matakin Kwarewa.
⚡ Education Is Shield 🛡️
👉 Join our channel: https://t.co/sWMXTIoSHb
@highlight
ANNOUNCEMENT
Mun buɗe Registration Portal na @TYH_Zaranda, makaranta ce da ta mayar da hankali wajan koyar da Technical Analysis (Trading) daga tushe har zuwa ƙwarewa.
📘 Courses ɗin da muka buɗe Registration Portal ɗin su 👇👇
🔹 Basic Knowledge on Technical Analysis – (Batch 17) ₦5,000
🔹 Advanced Price Action – (Batch 5) 💰 ₦10,000
🔹 Smart Money Concept (SMC) Strategies -- (Batch 5)💰 ₦10,000
📌 Dukkan lectures ɗinmu da Hausa ake koyarwa, domin samun cikakkiyar fahimta.
📚 Course Enrolling Guide:
• Idan baka da ilimin Trading, amma ka san Buy & Sell, to ka fara da Basic Knowledge on Technical Analysis.
• Idan kana iya Trading amma baka da ƙwarewa wajen zane (chart analysis), to ka shiga Advanced Price Action Strategies. Ƙarkashin Kulawar @tajuddeeny2.
👉 Masu Spot Trading sun fi amfani da wannan strategy.
• Idan kuma kana sha’awar Smart Money Concept (SMC), muna koyar da shi Basic to Advanced. Ƙarkashin Kulawar @Overraler.
👉 Masu Futures Trading sun fi amfani da wannan strategy.
TYH Zaranda Trading Academy ⭐ Education Shield 🛡️
🚨 SCAM ALERT 🚨
Akwai wasu Scammers da suka buɗe Telegram Group suna amfani da sunan @TYH_Zaranda wajen tallan USDT
Muna sanar daku cewa bamuda wa ta alaƙa dasu, kuma Kar wani Yatura musu Kuɗi
Duk wani Official Announcement ɗin mu a wannan Channel https://t.co/sWMXTIoSHb muke sakawa
A kiyaye da Tura kuɗi 💰 ma wani Bamu Sayar da USDT
Stay Alert. Stay Safe. Protect Your Funds
Wannan Student na @TYH_Zaranda yana ɗaya daga cikin ɗaliban mu da sukayi Karatu 📖 tun daga matakin Basic Knowledge Class har Zuwa SMC
Ya samu Horon Basic knowledge on Technical Analysis ƙarkashin Jagorancin Shugaban Makaranta Tajuddeen Y Hassan
Sannan kuma Yasamu Horo a Gefen Smart Money Concept (SMC) ƙarƙashin Jagorancin Mallam @Overraler
Alhamdulillah ga shi Yanzu yana Fantamawa kuma yana ɗaya daga cikin ɗaliban da Makaranta take alfahari dasu
These two screenshots are analyses from some students of @TYH_Zaranda on $NOT/USDT. Everyone has their own perspective on the chart.
MBK is looking for a LONG position, while MrBako is looking for a SHORT position.
That’s the beauty of knowledge and trading ✍️
Da $10.88 zakayi Karatun 📚 Trading a @TYH_Zaranda tun daga matakin Basic har zuwa matakin Advanced
Zakayi Karatu 📖 na tsawon wata huɗu tare da mentorship sannan mu baka Certificate haɗe da littafin makaranta