@1Cryptolove Irin wannan tsarin ya kamata mutum ya samarwa kansa a trade ya zama kanada wani pairs wanda zakana trading a kansa ya zama ka fahimce shi sosai wannan zai rage yawan samun asara
Allah ya datar damu amee .
@Isah_tsamiya4
Don't Give up!!
lakocin da kaji bazaka iya ba, lokacin ya kamata kafi mayar da hankali.
Trade with good risk management
Trade with good plan
Hardwork + prayer = success 📌
Tsamiya 🤝
Wasu mutane suna shiga crypto da mindset na “quick money”, amma daga baya sai su gane cewa ba haka abin yake ba. Sai kaga mutum ya koma gefe yana cewa, “this crypto thing akwai cuta a ciki.”
Bayan kuma shi da kanshi ya cuci kansa
Tsamiya 🤝
INDUCEMENT
90% na traders suna rasa kudi saboda wannan 👇
Inducement shine backbone na SMC (≈70%)
Idan baka gane shi ba:
*Zaka zama liquidity
*Za a rika hitting liquidity naka
👉 Market tana fara sweeping liquidity kafin move
Ka fahimci wannan — ko ka ci gaba da zama liquidity.
Fear of missing out (FOMO).
kar tsoron missed entry yasa ka shiga trade.
kar tsoron rasa profit dinda ka samu yasa kafita daga trade ba aje target dinka.
No matter what will happen kaji maganar market ba maganar zuciyar ka ba.
Idan kana so kazama successful trader
Tsamiya🤝