🇨🇳 This road in China looks like it's driving straight through the CLOUDS.
It's a highway across the Yuncheng Salt Lake in Shanxi Province, known as "China's Dead Sea." When the water is calm, the lake turns into a giant mirror that reflects the whole sky.
Most of us get potholes. China gets a highway to heaven 😆
Writer: Julie
Idan ka tashi tsakiyar dare a lokacin da mafi yawan mutane suke bacci, kana cikin damuwa ko kana da wata bukata da kake so Allah ya warware maka ita, ga abinda zaka yi.
Hadisi ya inganta daga Manzon Allah (S.A.W) a duk lokacin da wata damuwa ta taso masa, kunci ko wani abu mai wahala, ko kuma ya samu kansa a tsanani yakan yawaita karanta wannan addu'a adadi me yawan gaske da baya kirgawa, bayan wani lokaci sai Allah ya bada mafita. Wallahi ni kaina shaida ne.
Addu'ar tazo da sigogi daban daban, amma zan kawo guda daya kawai, zan rabata ta yadda za'a yi saukin haddacewa ga wanda basu haddace ba...👇
- Laa ilaha illallahul azimul halim.
- Laa ilaha illallahu rabbul arshil Azim.
-Laa ilaha illallahu rabbus samawati wa rabbul ardhi wa rabbul arshil karim.
Bari kaji sirrori guda hudu da suke cikin wannan addu'a.
1. Na farko, babu kalmar da Allah yake so kamar "Laa ilaha illallah", kana bude addu'ar da ita toh ka jawo Mala'iku kusa da kai domin zasu saurari me zaka ce su rubuta su kai sama.
Annabi Musa ya taba cewa Ya Allah ka bani wata kalmar da zan fada idan ina so in roke ka wata bukata, Allah yace kayi amfani da Laa ilaha illallah.
Annabi Musa yace Ya Allah a bani wata daban, wannan Laa ilaha illallah ai kowa yana fadin ta, Allah yace babu wata data fi wannan in dai zaka roke ni toh ka rike Laa ilaha illallah.
Idan ka lura Manzon Allah ya maimaita Laa ilaha illallah sau uku a cikin addua daya.
2. Na biyu, idan ka lura zaka ga sunayen Allah masu girma da siffofin sa masu daraja kamar al-Karim da al-Azim Allah mai girma, abinda wannan yake nufi duk girman mai mulki bai isa kawar maka da wannan matsala ba sai Allah mai girma...
Sannan zaka ga kalmar al-Halim, wato mai tausayi, kana nufin Ya Allah ina cikin damuwa ka tausaya mun, ni bawan ka ne, Ya Allah ayi mun sassauci a bani mafita akan wannan damuwa.
3. Idan ka lura zaka ga kalmar Al'arshi, sai aka ce Al'arshi mai girma, kana nufin Ya Allah duk girman wannan matsalar bata kai ko kusa da girman Al'arshin ka ba, Ya Allah wannan halin da nake ciki yana da girma a wajena, amma a wajen ka ba matsala bace me girma.
A cikin adduar zaka ga kuma ance Al'arshi mai karimci, mai daraja, kamar kana cewa Ya Allah kai ka halacci Al'arshi da karamci nima ayi mun wannan karamci.
4. Na hudu, kasancewar addu'a ta fito daga wajen Annabi Muhammad (S.A.W) yayi addu'ar ba sau daya ba kuma ba biyu ba, wannan yana nuna maka karfin ta da tasirin ta, sannan da wasu sirrori masu yawa wanda ba lallai dukkan bayi su gano ba.
Idan aka ce maka abu ya fito daga wajen Manzon Allah (S.A.W) ai an gama magana.
"How many generals have you fired?"
🇺🇸Hegseth: "I don't know the number"
"You dont know the number?It's eight. Why did you fire them?"
🇺🇸Hegseth: "At the pleasure of the president..."
Instead of watching Netflix or football tonight, spend just 1 hour on this.
A full Claude AI course that shows you how to build and automate almost anything.
The people who take this seriously tonight could wake up tomorrow with a skill most people won’t have even after 2 years.
If you’re busy tonight, bookmark this post, so that you can watch it tomorrow or anytime of your convenience.
Striking civilian structures, including unfinished bridges, will not compel Iranians to surrender.
It only conveys the defeat and moral collapse of an enemy in disarray. Every bridge and building will be built back stronger. What will never recover: damage to America's standing.
History will remember how a sanctioned iran claimed victory against two nuclear powers, analysts says, highlighting a narrative of resilience and shifting global perceptions..
@POTUS@IDF@Israel
@MukhtarBak0@MTNNG This issue is very serious and needs urgent attention. The MTN network in Zandam Nagogo Ward is unreliable, making it hard for people to stay connected.
I sincerely call on @MTNNG@MTN180 to improve the MTN network at Zdm ngg area as soon as possible