Jarumar Kannywood Mansurah Isah wadda ta fita daga ƙungiyar ʼTripple Rʼ mai tallata takarar Shugaba Tinubu da Rarara ke jagoranta, ta ce tana fatan a ƙarshe Rarara zai raba abin da suka samu ga abokan tafiyarsa.
🎥- Umar Isa Ladu/Abba Auwalu
Wallahi, A Wannan Video Na Sake Yarda Duk Wanda Ka Gani Cikin Tafiyar Rarara, Kwadayayye ne, Wanda Bai san Darajar Kansa ba, da Qima ko Mutuncin Iyayensa.
Ana ci gaba da magana dangane da yawan mutuwar aure a arewacin Najeriya, yayin da wata ƙididdiga ta Hukumar Hizba ta jihar Kano ta nuna cewar aƙalla gwamman aure ne ke mutuwa a wata guda.
Ga dalilan da Hizba ta ce ke janyo yawan mutuwar auren.
📸 - Aisha Aliyu Jaʼafar
Married Men are going through a lot of depressions and heart attacks 💔 😢 ,
Not only Married women .
Some women wickedness and evils are better than their husbands own .
Wallahi, this stupidity really pissed me off.
Sai kaga Yarinya Daqiqiya, Jaka, ga Qazanta amma Tadage Lallai sai ta zama Yar Lesbian.
Allah ka shirya Mana Zuri’a