Rayuwa ba ta gajarta saboda ƙarancin shekaru, tana gajarta ne idan kwanaki suna wucewa ba tare da sun ƙara maka kusanci da Allah ko kyawawan halaye ba.
Juma'At Mubarak 🥰💙💙✨
Ya Allah,
Ba mu san gobe ba —
Ba mu san ko za mu ga alfijir na gobe ba.
Saboda haka yau,
Ka karɓi tsoronmu, gamsuwarmu,
ƙaunarmu, da duk abin da muke da shi —
Gare Ka muka kawo duka. ❤✨
Jiya wani yake fada min falalar AURE🤗bansan lokacin dana fashe da kuka ba😭😭 ashe banbanci na da bishiya🌴ganye ne kawai🥀♥️🥀, Allah kasa Ni ina da rabon auren nan 🥺
Mu dai haƙƙinmu gaya muku
Ko ku karɓa ko kuyi dariya
Dariyarku tazam kuka gaba
Da nadamar mai ƙin gaskiya
Gaskiya bata neman Ado
Ko na zaqin muryar Zabiya
Qaryace mae launi bakwai
Ga fari da baqi ga rawaya
Ga kore ga kuma Algashe
Toka-toka da ja sun gauraya
@ProfIsaPantami
#SeydinaCheikh
Sur les mérites de la Salatul Fatihi, partie 2/n
Parole de notre maître Cheikh Ahmed Tijani (qu'Allah soit satisfait de lui)
« La Ṣalāt al-Fātiḥ li-mā Ughliqa est un trésor parmi les trésors d'Allah. Celui qui a été favorisé par Allah au point d'y être guidé a certes remporté un immense succès.
Elle est la clé des biens de ce monde et de l'Au-delà. Par elle, les besoins sont exaucés et les épreuves ainsi que les calamités sont éloignées. »
Il a également dit (qu'Allah soit satisfait de lui):
« Celui qui la pratique assidûment avec sincérité et véracité, Allah lui accorde par elle la délivrance dans les difficultés, la guérison dans les maladies, la richesse dans la pauvreté et l'honneur dans l'humiliation. »
قال سيدنا الشيخ أحمد التجاني رضي الله عنه
«صلاةُ الفاتحِ لما أُغلق كنزٌ من كنوز الله، من وُفّق إليها فقد فاز فوزًا عظيمًا،
*وهي مفتاحُ الخيراتِ الدنيوية والأخروية، وبها تُقضى الحوائج وتُرفع البلايا والمصائب.»
وقال رضي الله عنه:
«من لازمها بإخلاصٍ وصدقٍ، جعل الله له منها الفرجَ في الشدائد، والشفاءَ في الأسقام، والغنى في الفقر، والعزَّ في الذل.»
"Tabbas ina cikin damuwa, shi yasa kullum nake roƙon Allah: Ya Allah, kada Ka bari in ci gaba da bin abin da ba Ka ƙaddara mini ba har ya gajiyar da raina. Maimakon haka, Ka shiryar da ni cikin sauƙi zuwa ga abin da Ka riga Ka zaɓa mini da hikimarKa da rahamarKa marasa 🤲🤲🤲#