The least you can do as a concerned citizen of Nigeria is to talk about the current insecurity that is happening, raise your voices so they could hear, write about do whatever is it that you can.
But never ever stay quiet as if
everything is great.
#savelives
A ilimance da kuma Al'adance, Amma wai Jahili shi zai fassara maganar malami da cewa 'batanci ce ga Wanda ya fishi sanin, in ma Jahilin ya San Shi fa kenan.
Allah ya kyauta
Allah ya shiryar damu.
Malaman da suka 'kare rayuwar su suna koyar da mutane addini, waye Annabi (sallallahu alayhi wa sallam), maganganun Shi, d'abi'un Shi, da halayen Shi (Sallallahu alayhi wa sallam).
KO ba komai nasan Ka San sun fika sanin Shi (Sallallahu alayhi wa sallam),