"Tun kafin 2019 ake ce mana an kawo karshen Kwankwaso a siyasa, amma har yanzu cigaba
Yake yi. Wannan yana nuna cewa Kwankwaso ne da gaskiya, saboda Karya bata qarko"
~Comrade Abdullahi Ghali Basaf
Breaking ๐จ๐จ๐จ
Idan baka da blue tick a X yanxu, posts, reposts da qoutes hamsin kawai zaka iya yi a rana, sai kuma 200 replies.
Dole mu zo mu rabawa yan uwa yan gwagwarmaya blue tick, dan ba za mu bari a zauna shiru ba.
Asalin Sunan shi "Fatihu Uba" da sun taba zama a Arewancin Nigeria , daga baya suka koma Kudu sai AKA fara kiran shi da Peter Obi. Mutumin kirki ne sosai ๐ฅฑ
His Excellency @KwankwasoRM, PhD, FNSE, alongside His Excellency @peter, today, Sunday, (3rd May 2026), paid a visit to Sen. Henry Seriake Dickson the former Governor of Bayelsa State and founder of the Nigerian Democratic Congress (NDC) at his residence in Guzape, Abuja.

You can hate the movement, but you cannot deny the achievements. From education to empowerment and infrastructure, @KwankwasoRM left footprints that time cannot erase. The people are ready again. #RMK2027#Kwankwasiyya2027
Yadda southerners sukesan nigeria tacanza wlhy Northerners basayi, Dan haka koka yadda kokar kayadda Yan Arewa sune matsalar Nigeria, Allah yakyauta Amin.