DALILAI 10 DAKE JAWO MUTUWAR KAJI FARAT DAYA DA MAFITA
Akwai wasu dalilai guda 10 dake jawo mutuwar kaji farat daya da yawanci masu kiwon kaji basu sansu ba.Don Allah idan an karanta a turawa wasuma su karu. Allah ya bada sa'a.
https://t.co/LAjVKu2UDY
Zaman zai kasance a gaban alƙalan Kotun Ɗaukaka Ƙara, waɗanda su ne suka ƙunshi masu shari'a a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta 2023
https://t.co/Hq3JdG8kAi
@Shuaibsalihpaki@bbchausa Malam don Allah ku rika karanta abu kafin yanke hukunci, yanzu kazo kana zargin kasar a banza. Yaushe zamu canja ne a social media dinma sai mun cuci darajar kasarmu.