Political Scientist Administrator Activist Humanitarian Advocate 4 Good Governance Youth Education In Zaria Help The Less Previledge, Orphanage, Vulnerable 👌🏼
REQUEST FOR FINANCIAL SUPPORT TOWARDS THE MEDICAL TREATMENT OF RAMATU GARBA HOSPITAL NO 900163644
I wish on behalf of the above named patient to solicit for your assistance. Ramatu Garba aged 13 years old, who hails from zabi kudan local government.
1/2
Matar Marigayi Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, Hajiya Fatima ta bayyana yadda “yan bindinga suka yi ajalinsa bayan fitowa daga zuwa wajen da ya ke gabatar da karatu a Dutsinma.
rayukan bayinka. Ya Allah, idan mun kauce wa koyarwar addininka, Ka dawo da mu kan hanya madaidaiciya. Ka sa mu zama masu zaman lafiya, tausayi da adalci a tsakaninmu.
Musulunci addini ne na zaman lafiya, tausayi da adalci. Kada mu bari akida ta zama sanadin zubar da jinin juna
DA WANNAN TUNANI, YAUSHE ZA MU KOMA GA ALLAH? 😭💔
Mu kashe junanmu da sunan akida! Shin haka addinin Musulunci ya koyar da mu? A'a, wannan ba komai ba ne face jahilcin jahilai.
An kashe musulmi mai furta “Lā ilāha illallāh”, kalmar tauhidi da ke nuna cewa babu abin bautawa da
gaskiya sai Allah. Amma abin takaici, sai ka ga wanda yake aikata hakan yana da shakku game da addininsa.
Ya Allah! Ka shiryar da mu zuwa ga hanya madaidaiciya. Ka nisantar da mu daga jahilci, kiyayya da zalunci. Ka sa mu fahimci addininmu yadda ya kamata, ka ba mu ikon kiyaye
Idan ka ga hoton Mallam jiya, za ka iya cewa mutumin ba shi da lafiya. K’ok’arin k’arfi yake yi duk da duk abinda yake faruwa.
Me kuke so a wurin wannan mutumin?
YANZU-YANZU: An gwada samfurin jinin Mallam Nasir El-Rufai yana dauke da kwayar cutar Enterococcus faecium, kwayar cutar da ke haifar da munanan cututtuka. Rahoton dakin gwaje-gwaje, mai kwanan wata 16 ga Oktoba, ya kuma nuna cewa kwayar cutar tana da juriya ga vancomycin,
domin ko da waɗanda aka yanke wa hukunci ana kai su asibiti lokacin da bukatar hakan ta taso.
Menene ainihin abin da suke so? Tun daga hana Mallam Nasir El-Rufai zuwa likitansa, har ya zuwa yanzu kin bin shawarwarin likitanci, shawarwarin da ko nasu likitocin suka yarda da shi.
yanayi na damuwa suna jiran a basu agajin gaggawa
Gwamnatin jihar Katsina ta gudanar da bincike, domin ance wai an hana wasu iyaye sanin halin da yaran suke ciki
Muna fatan Allah Ya basu lafiya
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN
Muhimmin sako zuwa ga Gwamnan katsina Dr. @dikko_radda
Ana sanar da al'umma cewa duk wanda ya san yana da yaro da yake karatu a Makaranr kwana dake cikin garin Batagarawa jihar Katsina to yaje ya binciki Iafiyar yaronsa.
Ana zargin daliban sun ci wani abu a cikin abinci wanda ya taba lafiyarsu, an kai dalibai sama da dari biyu Asibitoci mafi kusa da makarantar, wasu an wuce da su zuwa FMC domin ceto rayukansu
Kamar yadda za'a gani a bidiyo, ga daliban kwance a bakin kofar Asibiti cikin wani.
Today in Zaria, I convened a critical gathering of party leaders from all eight Local Government Areas of Zone 1. This was not a routine meeting. It was a deliberate consolidation of strength, purpose, and resolve.
I was accompanied by my running mate, Barr. Irmiya Ishaku Kantiok, Dr. John Markus Ayuba, Senator Musa Bello, Hajiya Hafsat Mohammed Baba, Prof. (Amb.) Muhammad Ahmad Makarfi, and other distinguished members of the campaign council.
Zone 1 has spoken with one voice: we are organised, we are mobilised, and we are ready. The structures are being fortified. The people are being engaged. The machinery for 2027 is being sharpened across every ward and community.
Kaduna cannot continue on the path of insecurity, economic hardship, and broken promises. The time for real change is approaching, and Zone 1 is standing firmly in the vanguard of this movement.
The work continues. The people are rising. The journey to rescue Kaduna is on course.
For God! For Kaduna!! For Nigeria!!!
#AriseAndShine
1. Zaria City
2. Tudun Wada
3. Kwarbai A
4. Kwarbai B
5. Gyallesu
6. Limancin Kona
7. Kaura
8. Dambo
9. Dutsen Abba
10. Wucicciri
11. Tukur Tukur
12. Kufena
13. Unguwar Juma
Duk sunce APC Falle Daya ce daga ita babu kari
Uba Sani Must Go!
Tulumbu Must Go!
Kusan Yanzu Duk inda kayi a Zaria Sababbin Ofishi kawai kake gani na ADC (Arise and Shine)
Mutane ward goma sha uku (13) Zaria Local Government Area, Kaduna State Sun Nuna Goyon bayan su Don samun canji daga azzalumar Gwamnati ta APC tun daga Sama Har kasa.