Please share widely and inform others!
Tomorrow, Thursday, October 1st, we will flood social media with “Tinubu Must Go.”
Please use this logo. Do not use the logo with Tinubu’s picture. Kindly take note!
We are calling on and advising everyone who wants change in Nigeria to post the “Tinubu Must Go” logo and share it across all social media platforms.
Let us make it clear to Tinubu that we are not satisfied with his administration and that we want change.
Power belongs to the people.
— Hamza Nuhu Dantani
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika ta'aziyyar rasuwar daya daga cikin Manyan Alarammominmu a wannan kasa, kuma dattijon arziki, sarkin murmushi da raha, wato Alaramma Bala Yusuf Jos.
Muna mika ta'aziyyar rasuwar zuwa ga iyalansa, da Shaykh Muhammad Sani Yahya Jingir da sauran shuwaganni da yan'uwansa da aminansa da makwabtansa da masoyansa.
Muna rokon Allah Ya sanya Aljannah ce makoma gare shi tare da sauran iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu da aminanmu da yan'uwanmu da masoyanmu.