@Haleemarh_Gumel Ban taba jin zai yi mgn kan ta ba, sai da naga ta karyata hasisin Annabi صلى الله تعالى عليه وعلى اله وسلم
Wannan kadai ya isa mutane su ydaneta ba daliki. Wlh ko yanxu ina jiye mata girman wannan kuskuren ��
@The_Umdazz This alone can make people hate her without reason. I could reference a hadith (...اذا احب الله العبد) but ppl like her won't trust it. I'm afraid she's on the other side.
Allah ya kara shiryar da mu baki daya
@CheihnaD50606@strength_km the child is innocent. If his mother taught him well, he would appreciate it no matter what it is.
It is always the wife who is not grateful
Please @MTNNG
How do I stop this irritating pop-ups of yours??
Reading, chatting, calling, surfing... Every time one can't have peace?
This is Just a single call and have these already. Sometimes even more. It's like 50+ or so a day 🤦🏼
@MTN180
Assalamu alaikum wa rahmatullah
Ina zaune kawai nake tunanin irin yanda Allah ya sanyawa Kano albarka mai tarin yawa, musamman a bangaren kasuwanci.
Kusan komai ka kasa a Kano zaka samu masu saya. I see people starting from zero and becoming millionaires.
But akwai wani abu da na lura dashi, mutanenmu suna da karancin ilimi game da basic analytics, da daukan inventory na abinda suke sayarwa.
Wannan matsalar tana daga cikin abinda ke jawo karyewar yan kasuwa da yawa.
Zaka samu mutum ya saro kaya kuma har lokacin zamaninsu ya wuce ko kuma expire date nasu yayi bai iya sayar dasu ba.
Misali yanzu idan kaje farm center zaka samu akwai wanda da suna cikin manyan dilolin waya, amma da yanayi ya canja aka daina amfani da wannan irin wayoyin sai suka zama suna ajiye da fankwayen wayoyi ne kawai ba masu saye. Hakan ya sa ga kudi amma babu yanda za’ayi liquidating nasu.
Haka masu shagunan provision, wallahi da yawa rashin analytics ne yake karyasu. Sai su sayo kaya har yayi expire basu iya sun sayar dasu ba.
Analytics anan ina nufin ace mutum yana daukan record na cinikin da yake yi. Toh duk lokacin sa zai je saari sai ya duba wane kayane aka fi sayarwa a wannan satin, wannene kuma cinikinsa ya ja baya. Sai yayi amfani da wannan alkaluman ya san me ya kamata a saro sannan me ya kamata yayi kokari yayi discount a kansa saboda yayi sauri ya karar dashi kafin a daina yayinsa.
Muna da mutane da suka karanci bangarori na kasuwanci da analytics irinsu oga @SunusiMinjibir da ace zamu hada gwiwa, mu samu developers namu masu kaifin basira irinsu @fuchaweb3@omarladan_ etc miyi developing wani software da zai zama yana tracking na sales na masu shaguna, sannan ya dinga basu real time analytics and red alert akan trending kayan da ya kamata ayi restocking a kowane lokaci da wanda ya kamata ayi discounting da lallai zamu taimakawa yan kasuwarmu wurin rage asara.
In sha Allah i will personally talk to anybody I think would make a good business partner and we conduct a survey and see if this could work to optimize businesses in Kano.
Let’s make Kano Great in Business Again.
Please repost and drop your honest opinion about this idea.💡