Ramadan Khareem 🙏🙏🙏
Ya Allah Ka Bamu Lafiya Da Zaman Lafiya, Albarkar Wannan Wata.
Ya Allah Ka Biya Mana Dukkan Bukatunmu Na Alkhairi, Albarkar Wannan Wata.
Ya Allah Ka Bamu Ikon Sauke Wannan Ibada Lafiya Kamar Yadda Ka Bamu Damar Farata Cikin Koshin Lafiya.
I promise to give away my nationality and leave the country the very day INEC declares Peter Obi as president (God forbid).
Because this is something I know for certain, the guy will make sure he actualizes the dream of Odumegwu Ojukwu, which is to disintegrate and shatter this country into pieces, turning all the efforts, sacrifices, and dedication of the architects of national unity of our country to keep Nigeria one into vain.
Northerners aren’t stupid enough to allow Peter Obi to climb onto the Kilimanjaro of power and destroy them.
#ArewaForAsiwaju #A4A
@__yellows@woye1@KawuGarba@OgbeniDipo@biyora1@Waspapping_@SamboMaiHula@Maxajee@FriendsOfBAT
Mun Shirya Tsaf Domin Fita Da'awa Ƙarƙashin Muslim Professionals In Da'awah (MPD), Bisa Jagorancin Hon. Ahmad Tijjani Musah (Matata).
Allah Ubangiji Ya Dawo Damu Lafiya
#daawa#Muslims#ummah
Rayuwa Kenan😳
Da Yawa Wasu Yanzu Basu San Sunan Ministan Sadarwa Na Yanzu Ba, Amman Lokacin @ProfIsaPantami Dake Musulmi Ne Ɗan Arewa Malam Yasha Zagi Da Cin Mutuncin Al'ummar Musulmi.😢😢
Allah Ubangiji Ya Ƙarawa Malam Lafiya Da Nisan Kwana Mai Anfani Yaa Hayyu Yaa Qayyum 🤲