Inda Gomnatin Tarayya tare da haɗin guiwar “Red and Green Chamber” zasuyiwa kundin tsarin dokar kasar nan garanbawul na dan shekara 30 ne kaɗaine zaiyi zaɓen Shugaban kasa, ƴan shekara sama da sha takwas kuma zasu iya zaɓan ɗan takarar gomna zuwa ƙasa.
Today 13th-11-2022 I paid a courtesy visit to Hon. Garba Datti Muhammad Babawo Member House of Representatives Sabon Gari local government at his residents, GRA Hanwa Sabon Gari local government.
Malam Nasiru @elrufai’s administration has been increasing the Kaduna State IGR from N11 billion Naira in 2015 to N52 billion Naira in 2021.
We cannot afford to go back to the pre APC administrations, we are progressives and we shall continue progressing.
No going back.
I am always with this type of joy when someone I once help ‘direct or indirect’ insulted me. May God almighty accept our good deed and give us jannah.👏 Ameen
Tensions threatening APC Kano State Government. Today, Sen. Ibrahim Shekarau Northwest PDP Chieftain met with Majority leader Alhassan Ado Doguwa in Mnamdi Azikwe International Airport Abuja.
daga ƙarshe ya fadi ba nauyi. Abokan takarar shi na samun ƙuru’u million biyu 'David' cikin ikon Allah dubu goma kawai ya samu.
Ni ina maiyabawa Madugu bisa wannan yunƙuri da yayi amma Madugun darikar Kwankwasiya bai shirya cin zaɓe ba balle gyara kasar mu Nigeriya.@KwankwasoRM
Ƙudurorin da Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso Ya Kawo Na Idan Yaci Shugabancin Ƙasar Nan Zaiyi Sunyi Kama Dana David Waihiga Mwaure Wanda Ya Samu Kuri’u Dubu Goma Kacal a Zaben Da Akayi 2022 A Kasar Kenya. ~ Abdulaziz Idris Danjarida
wa ɗanjaridar da ya ƙwantar da hankalin shi idan da kuɗi za’a ga aiki ba ƙaƙƙautawa, Ɗanjarida yace wasu hanyoyi zaibi wajan bunƙasa tattalin arzikin ƙasar bisa wannan matsin tattalin arzikin da ake ciki? Sai ya fara kame-kame hakan ya zama abun Suka gare shi