Someone told that he want to grow but he don't want to comment and repost others tweet.
I told him you will soon disappear like a ghost in the CT.
He laughed and though I was jocking
BREAKING: Hyper liquid listed $GRAM again
Very soon everyone will be bullish on GRAM again, whole timeline will be filled with GRAM tweet.
This is the best time you position on $GRAM meme before we fully take over.
BREAKING: Binance has listed $GRAM with a new chart 💎
We just saw an early spike toward $1.80 before settling around $1.61 as the market finds equilibrium.
This is where patience matters.
The first few hours of trading don't tell the full story.
Let the dust settle, watch liquidity build, and pay attention to volume rather than getting caught up in the emotions of green and red candles.
One thing is certain: $GRAM is now on the world's largest exchange, and that's a milestone many thought would take much longer to happen. 👀🔥
A DEX, ba lallai ne kai ne zaka fara motsa kasuwa ba. Wani lokaci abin da yafi amfani shi ne ka zama kamar Remora fish — kana bin manyan whales, kana anfani da binciken su da kuma motsin su ba tare da ka yi gogayya da su ba.
Wannan shi ake kira commensal relationship: kai kana amfana daga abin da whales suke yi, su kuma ba ka cutar da su ko ka amfane su kai tsaye.
A aikace, hakan na nufin:
- Ka rika bibiyar wallet ɗin manyan traders ko smart money.
- Ka yi on-chain analysis kafin ka shiga trade.
- Kada ka yi FOMO; jira whales su nuna direction sannan ka shiga da tsari.
- Ka kula da risk management, domin ko whales ma suna yin kuskure.
A DEX, ba dole ba ne ka zama whale domin ka ci riba. Wani lokaci mafi kyawun dabara ita ce ka koyi bin sawun whales cikin hikima, maimakon ka yi ƙoƙarin yin gogayya da su.
@breemarh
A ganina, lokaci yayi da zamu daina dogaro da CCTV mai recording kawai, ya kamata mu fara amfani da AI-Smart Security Systems waɗanda zasu iya gano haɗari tun kafin a aikata barna, maimakon jiran sai an yi sata ko ɓarna sannan a fara neman mafita.
Wannan tsarin zai ba masu shaguna da gidaje damar ganin abinda ke faruwa kai tsaye, su kira jami'an tsaro cikin lokaci, kuma a lokuta da dama hakan na iya hana sata ko lalata dukiya kafin ta faru.
Allah Ya sa mu dace.
Cc: Salisu Abdurrazak Saheel
Yawancin shaguna da gidajen mutane a Nigeria, aikin CCTV Camera a wurinsu shine kawai ɗaukar bidiyo domin a duba abinda ya faru bayan anyi sata ko wata barna.
Amma a zahiri, cigaban da aka samu a fannin Artificial Intelligence (AI), Internet of Things (IoT) da Computer Vision ya sauya yadda system din ke aiki, duk da haka, har yanzu mutane da yawa suna amfani da tsofaffin nau'ikan CCTV Camera, zaka ga an buɗe babban shago da aka zuba miliyoyin naira, amma an saka tsohuwar CCTV Camera wadda aikinta ya tsaya ne kan recording kawai.
Akwai sabbin system na AI-Smart CCTV waɗanda ba kawai ɗaukar bidiyo suke ba, har ma suna iya gano haɗari tun kafin ya faru, da zarar sun hango wani abu da suke zargi, system din zai sanar dakai nan take, sannan ya baka damar ganin abinda ke faruwa kai tsaye (Live Video) domin ka ɗauki matakin gaggawa.
Domin samar da irin wannan system din, ana amfani da AI-Smart IP Camera maimakon tsohuwar Analog CCTV Camera, ana haɗa ita AI-Smart Camera din da internet ta hanyar Wi-Fi ko Ethernet, kuma tana ɗauke da AI-Processor wanda ke iya bambance mutum, mota, dabba, ko duk wani motsi da ba'a saba gani ba a harabar gidanka ko shagonka.
Baya ga camera, ana haɗa Motion Sensors, Door Contact Sensors da Glass Break Sensors, aikin Motion Sensor shine gano idan wani ya kusanci ƙofar shagonka ko gidanka. Door Contact Sensor kuma yana gano idan an fara buɗe ƙofar ko ana ƙoƙarin balle ta. Glass Break Sensor kuwa yana gano idan an kai matakin fasa gilashin kofa ko window. Dukkan waɗannan na'urori suna haɗuwa da Control Hub ko Network Video Recorder (NVR), wanda shine cibiyar dake sarrafa system din gabaɗaya.
Bayan haka, ana gina Mobile Application na Android ko iPhone wanda zai haɗu da camera ta hanyar internet. Da zarar AI ta gano wani motsi ko yunƙurin aikata barna, tsarin zai aika Push Notification zuwa wayar mai gida ko mai shago cikin daƙiƙu kaɗan. Da zarar ya buɗe notification ɗin, zai iya kallon abinda ke faruwa kai tsaye (Live Video) ta amfani da fasahohi irin su RTSP ko WebRTC, idan camera tana da Two-Way Audio, zai iya yin magana kai tsaye da wanda ke wajen shagon ko gidan ta cikin wayarsa.
Idan ana son ƙarin kariya, ana iya haɗa Siren mai ƙarfi da Flash Light, da zarar system din ya gano yunƙurin sata ko balle ƙofa, ƙararrawa zata fara ihu tare da walƙiyar haske domin tsoratar da ɓarayin da kuma jan hankalin mutane.
Haka kuma, idan internet ya samu matsala ko kuma ka kashe datar wayar ka, ana iya haɗa system din da GSM Module domin ya riƙa aika SMS ko kuma ya kira lambobin gaggawa ta hanyar layin waya, a lokacin da ba network connection ko ka kashe data.
Sai dai ya kamata a sani cewa babu wata camera da zata iya aika Push Notification zuwa wayar da ba ta da network ko internet gabaɗaya. Wannan yana da alaƙa da yadda tsarin sadarwa yake aiki amma da zarar internet ya dawo ko aka kunna data, notification ɗin zai iso nan take, idan ana son tsarin ya cigaba da aiki ko da internet ya yanke, to amfani da GSM Module shine mafita.
A zahiri, wannan fasaha ba sabon abu bace. Tuni manyan kamfanoni a duniya suka samar da ita, daga cikin shahararrun kamfanonin akwai Hikvision, Dahua, Reolink, Ubiquiti UniFi Protect, TP-Link VIGI, Arlo, Ring da Eufy.
Waɗannan kamfanoni suna samar da AI Smart Cameras masu fasahohi irin su Human Detection, Vehicle Detection, Face Recognition, Instant Alert, Live Streaming, Cloud Recording da sauran manyan fasahohin tsaro na zamani.
Ana iya samun waɗannan na'urori a wajen masu sayar da kayan tsaro na ICT a Nigeria, ko kuma a saya ta yanar gizo daga shafukan kamfanonin, Amazon, AliExpress da sauran manyan kasuwannin e-commerce. Bayan an sayi kayan, ana buƙatar ƙwararren Network Engineer ko Security Engineer domin ya haɗa su da internet, ya saita Mobile Application, ya gwada AI Detection, sannan ya tabbatar da cewa tsarin yana aiki yadda ya kamata.
people don't always lose money following KOLs...
more often, they lose money following their own speculation 😩
yesterday is the perfect example.
Luke Belmar never called a coin...
people convinced themselves it was going to be Superman's launch and tried to front-run it 🤝
everyone got rekt.
then they convinced themselves it was $ISTUDIED because he changed his Pumpfun bio...
then he posted Penguin instead and $ISTUDIED went straight to the graveyard 🫣
the reality is, many people would've made more money simply waiting for the actual CA and taking a quick trade than trying to outsmart the market.
we suffer more from imagination than from reality.
the market punishes assumptions far more often than it punishes foolishness 👀📈
#CaptainNFA
Crypto Web3 is hard
Especially when you don’t have motion and you’re trying to survive
It’s exhausting showing up daily for 365 days hoping that one day, something will change.
Keep moving bro your time is coming..🫡
The kind lifestyle you want education can not give you.
Trade memecoin
Learn forex trading
Learn Digital skills for financial freedom.
Don’t let the matrix weigh you down.
Copied......