Abubakar Malami, SAN
Ya Wallafa hakan a shafin sa na Facebook cewa bayan bada bayanai daga karshe dai sun sallame shi bisa sharadin ko yaushe zasu iya sake gayyatar sa.
Wacce fata kuke masa ?
RA’AYINA: Ceto yan makarantar Kebbi yan mata ba abin murna bane -Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Ƙasar kan ceto ɗalibai mata da aka sace a Kebbi da aka yi a baya bayan nan.
Cikakken Labarin ⤵️
https://t.co/BBBcJgLw44
#TeamTambuwal 📢
Click on the link below and vote for our principal @AWTambuwal in the ongoing @sokoto best Senator 25.
Organized by @Dglhausa
🔗https://t.co/1aJgMvbLPc
A cikin wata zantawarsa da BBC Hausa, matashin ɗan kasuwa, Mu’azzam Mairawani ya bayyana cewa, “Ina da burin zama ɗaya daga cikin manyan ƴan kasuwar ƙasa da Afrika gaba ɗaya saboda in riƙa taimaka wa al’umma.
[ Karin Bayani ]
https://t.co/pD8ocnvJcU
KALLO YA KOMA KANO !!!
Ku bayyana muna ra'ayinku, wace jam'iyya tsakanin ADC da APC kuke tunanen Madugun Kwankwasiya zai ba goyon baya ?
Sai munji ra'ayin ku
#Kano#kwankwaso#APC#ADC#Tinubu#Atiku
An rantsar da tsohon shugaban jam‘iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na hukumar FAAN mai kula da tashohin jiragen saman Najeriya