Ɗaya daga cikin jagororin tafiyar TMG (Tinubu Must Go), Abba Hikima ,ya bayyana dalilinsu na goyon bayan ɗan takarar, ADC Atiku Abubakar, tare da kira ga ʼyan adawa su haɗa kai.
Ya kuma bayyana dalilin kafa ƙungiyar.
Tace hoto - Abba Auwalu
A dare daya Allah ya hallaka Fir'auna
A dare daya Allah ya hallaka Hamana
A dare daya Allah ya hallaka Qaruna
A dare daya Allah zai mana maganin damuwarmu...
HE Atiku and his Vice, former governor Rotimi Amaechi, visited a fueling station today in a direct effort to see, experience, and reassure the masses of their plan to make Nigeria affordable again.