Andrew Ng's just 2-hour course covering graph engineering from the ground up: 1 prompt → 100 agents → loops → graphs, built entirely from scratch.
https://t.co/iNgSHxpc5G
1) XLOOKUP — Find and return matching data
2) FILTER — Pull only the rows you need
3) UNIQUE — Create a list without duplicates
4) SORT — Automatically organize your data
5) IF — Create logic based on conditions
6) SUMIFS — Add values using multiple criteria
7) COUNTIFS — Count values using multiple criteria
8) TEXTSPLIT — Split text into separate cells
9) LET — Make complex formulas cleaner and faster
10) IFERROR — Replace formula errors with something useful
I’ll show you how to use these Excel functions with AI to save 5+ hours every week at work. 👇
https://t.co/eB5UCHSpWm
Ƙarshen rashin hankali kenan!
Kai ne ka haifi yaro, amma ba ka iya ciyar da shi ingantaccen abinci mai gina jiki saboda talauci.
Sai wani ya zo ya ba ka kyautar abinci domin ya ceci rayuwar yaron daga yunwa.
Kai kuwa, mahaifin yaron, sai ka sayar da wannan abincin da aka ba wa yaron.
Cikakken rashin sanin ciwon kai kenan
--------------------------
Madarar tamowa
RUFT - Ready to use therapeutic food
Abinci ne na musamman da ake amfani da shi wajen maganin severe acute malnutrition (SAM), musamman ga yara.
Yaran dake fama da tsananin rashin abinci mai gina jiki
Wannan abinci, tallafi ne daga ƙungiyoyin agaji na duniya domin ceto yaran ku
--------------------------
Madarar tamowa kyauta ake rabawa.
Sayar da tamowa cin amana ne.
Ma’aikatan lafiya, ma’aikatan agaji, iyaye da sauran al’umma, ku guji sayar da wannan madara domin biyan buƙatun son zuciyarku.
Duk wanda aka kama yana sayar da madarar tamowa, zai fuskanci hukunci mai tsanani.
———— daga megidana Alhassan mai lafiya