Wai niikam su matan arna baza su iya posting pictures ba tare da sun fidda tsaraicinsu bane?? π€ π€ π€ Wannan abu yana mutukar bani mamaki wallahi
@marzeeiyerhh Ikon Allah wato nii dake yanzu sai kallo?? Toh Allah ya kaimu namu lokacin amma gaskiya abin akwai takaici wai ace ga yan mata tsala tsala muma kuma gamu da lafiya amma bamu da kudin aure saboda haka mu dasu sai kallo π€ π€
Islam is just too beautiful.
I never doubted the beauty of Islam but while at the Eid yesterday I appreciated Allah for the path he chooses for me.
For being a Muslim, Iβm blessed. π₯°π₯°π₯°
@ameeynatu_muhm Ya Allah kaga zuciyar bawanka tsakanina dakai wallahi wannan baiwar taka tayi min amma nii bansan taba kuma bansan hanyar mallakar taba. Tsakanina dakai bana jin inada abinda zan iya kulawa da ita amma kai kake yin komai π π π
@usman__haruna Rather!! Ya Allah you know I'm weak test me with that I can withstand (something that won't shake my faith and loyalty to you) please pity me I don't wanna burn in hell