「ME 730」: Real Impact I’ve started earning daily unconditional basic Income and helping more people do the same. Create your impact with us and win up to $20,000 in rewards! Join here:... Read more:
https://t.co/9zUJ5jxcgk
Hukumar Hisbah ta Jihar Bauchi ta hukunta saurayi da budurwar unguwar Mahaukata da suka daura wa junansu aure kan sadaki naira dubu uku.
Rahotanni sun bayyana cewa bayan ce-ce-ku-cen da lamarin ya janyo a kafafen sada zumunta, hukumomin tsaro sun miƙa batun ga Hukumar Hisbah domin ɗaukar matakin da ya dace.
Tun farko dai an bayyana cewa budurwar ce ta nemi a gaggauta ɗaura auren ko da da ƙaramin sadaki, lamarin da ya jawo muhawara a tsakanin al’umma game da sharuddan aure da kuma yadda ake gudanar da shi.
Daga
Abu Hurairah Bauchi
Attention Please🚨!
Please help share this information to assist in finding the parents or relatives of this young girl, who was found in Lambu town.
She is currently in the custody of the HISBA Tofa Command.
She is unable to speak, and her name is believed to be Ummukulsum Tamasi Mukhtar. The name was found written on a pen inside her bag (jacket), along with some cosmetics, an Opay ATM card, and a spare hijab.
Kindly share widely to help reunite her with her family.
Dr. Aisha Ali-Gombe has secured yet another major grant as https://t.co/79HLIlnOoR awarded $1m to the LSU Cybersecurity Clinic under her leadership as Director. This adds to her previous $1.5m cybersecurity research and innovation grant by the NASA in the US. We’re proud of her.
Ask and be rewarded! 🙌
Come #AskBinance and your question could get answered...
All you need to do:
1️⃣ Like + repost
2️⃣ Comment with your question + #AskBinance hashtag
3️⃣ Complete survey 👉 https://t.co/5IZ1B4I1kG
200 USDC will be given to each user whose question has been chosen.
Ends 26 Apr 23:59 UTC
😭💔 Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un… wani babban iftila’i ya sake faruwa
Wani iyali sun shiga iftila’in gobara 😭🔥
Inda suka rasa rayukansu su biyar har da mahaifiyarsu 💔
🤲 Ya Allah Ka jikansu da rahama
Ka gafarta musu kura-kuransu 😢
Ka sa Aljannah ta zamo makomarsu 💖