Lallai nakasance rubutacce a wajan Allah nine Cikamakin Annabawa tun a lokacin Adam yana yumbu Zangaya muku nine Addu’a Ibrahim,
Nine Busharar Isa, Nine mafarkin Mahaifiyata data gani lokacin haihuwana wani haske yafuta daga jikinta ya haske katangun Sham.
#AhalanbiMaulidihiﷺ
فيض الأحمدى فى المولد المحمدى 06
صلاة الفاتح
Allah saboda sirrin dake cikin maulidi da Shugaba ﷺ yayi da kansa ga sayyidina umar, ka lamunce mana ziyarar haramin ka da raudar Shugaba ﷺ ka lamunce mana tsantsar nasibi na arziki da alkhairi tareda daukaka da buwaya a rayuwarmu.

M A U L I D I ✨✨✨🎉
Ko a iya haka aka tsaya Sufaye Sunyi Jihadi a Nigeria 🇳🇬 Sun tabbatar da Sunnah tsarkakakkiya!
Ga Malamin Izala ya yarda za’a iya Samun Tabarruki da Rigar Manzon Allah ﷺ to inaga Mai rigar…!😅 الحمدلله
#جويديات
اللهمَّ لا يأتي بالخير والحسناتِ إِلا أَنت، ولا يكشف السوء والضر إِلا أَنت، لا معاذ ولا ملجأَ لنا إِلا أَنت، فاللهمَ توبة نصوحاً تمحو بها عنا الذنوب، ومغفرة تزيل بها عنا الكروب، ورحمةً تجلب لنا بها سعة الصدورِ والأَرزاق والدروب.
جمعة طيبة مبارك
صباح الخير 🌹