Tabbas nasara a trading yana buƙatar technical skills,
Amma bayan haka akwai wani abu da mafi yawan mutane ke wasa dashi.
Ko nace suke rainawa.
Ba skill na reading chart kaɗai kake buƙata ba,
Kana buƙatan ka nazarci kanka da kanka.
Zaka iya shafe shekaru kana ƙoƙarin mastering patterns iri daban-daban da strategies kala-kala,
Kuma har ka kai ga matakin cikakken kwararre!
Amma muddin baka ƙware a sanin kanka ba,
Baka ƙware a controlling emotions naka ba.
Na ganin ƙudin da kayi investing suna sauƙa,
Koko ganin suna tashi?
To duk waɗannan karatun da kayi zasu tashi ne a KUSAN aikin banza.
Ga duk wadda kaga ya ci riba a kasuwar nan,
Saida yayi haƙurin ganin kuɗinsa suna sauƙa,
Kokuwa yayi haƙurin ganin kuɗinsa suna tashi.
Tambaya ga ƴan VIP...
Mun taba shiga trade wadda bai yi ta gaba yana dawowa baya ba kamin ya miƙe?
A wannan zone na gaba da baya din, yaya kuke ji?
Sannan daga baya idan ya mike ya kai 30, 50, 70 percent. Ko ma 1x ko 2x ko sama da haka,
Yay kuke ji?
Sannan yaya yanayin bugawar zuciyarku take, tsakanin ranan da muka fara dropping signal zuwa yau,
Kun sake gogewa ta ɓangaren controlling emotions naku?
To ita haka kasuwar take, matukar ka dage kayi karatu, ko a wane bangare ne, haƙuri shine jigon nasararka.
Har sai mutum ya koyi controlling emotions nashi, sannan zai ci gajiyar kasuwa.
Matukar baka koya ba, ka dunga shiga ba a daidai ba, sannan ka dunga fita ba a daidai ba kenan.
Shi kuwa wannan ajin Emotional Mastery din babu malamin da zai iya koyar da kai, duk karatun da za'a maka a kai, asalin darasin alhaki ne da yake a kanka.
Har sai ka ɗauki damarar koya, kamin ka iya.
Ta hanyar;
Discipline da ka koya ma kanka,
Setbacks da kayi arangama dasu,
Da kuma nasarorin da ka riska.
Ina taya yan Square VIP murna, da duk waɗanda suke daga gefe suna mana fatan Alkhairi.
Lokacinku na na zuwa da yardar Allah.
From quarter-mil to a milli…
Same grind, louder results 🏌
Godiya ta tabbata ga Allah 🤲
Leave your #PiNetwork username and check back in next 24 hours 💰💰
Don’t say anything just comment your #PiNetwork username below and receive exciting $Pi Rewards ❤️
🚀 $10,000 USDT Mega Referral Contest is LIVE! 💰🔥
Invite your friends and followers and win up to $1,000 from the massive $10,000 prize pool🔥
📅 Contest Duration: 3rd – 24th November, 2025.
🎯 Your Mission: Refer real users to join the Lyraxis app and get rewarded for genuine engagement.
🚨Here are the Rules:
1️⃣ Active User Engagement – Your referrals must perform daily tasks and stay active.
2️⃣ 60% Verification Rule – At least 60% of your referrals must be email verified.
3️⃣ Anti-Fraud Detection – Fake or bot accounts and self referrals will get your account banned.
4️⃣ Manual Review – All referrals are manually vetted before payout.
⚠️ Note: Fake or inactive referrals will disqualify you. Refer real, engaged users to stay eligible to win the USDT rewards.
💡 Pro Tip: Focus on inviting crypto enthusiasts — genuine users increase your chances of winning!
🏆 Login to your account, copy your referral link and Start referring now to qualify and win the USDT rewards before the contest ends!🔥🚀
https://t.co/caStkHoy6b
🚀 Official Announcement from the CTO - LyraxisAI
Today marks a huge milestone as the LyraxisAI App is live! 🎉 Farming and community activities have officially started, and now you can begin earning $LYXIS tokens directly through the app.
This is your chance to be an early builder of our community, shaping the future of human-powered AI while securing your airdrop rewards.
The $LYXIS token will be listing soon as we want to reward the early birds who contribute towards building a strong community for the LyraxisAI product.
👉 Start farming, perform activities, invite your friends, and grow with us: https://t.co/caStkHoy6b
The future begins now — powered by you, fueled by $LYXIS. 💎
⚡️@Ledger support is live in HOT Wallet Extension ⚡️
We didn’t just add Ledger for storage — we made it effortless to use as a full multi-chain portfolio in HOT Wallet 🪄
Here’s what you get:
🔥 Connect to 120+ EVM networks, @NEARProtocol, @solana, @ton_blockchain, @StellarOrg, and @trondao
🔥 Swap, stake, connect — do everything you’d normally do with a hot wallet, without limits
🔥 Manage your entire multi-chain portfolio in one interface (no more separate accounts)
🔥 Bridge assets between networks with the same smooth UX you’re used to
🔥 Instantly see all available accounts and balances when you connect
…and many more small features designed to make Ledger feel effortless in HOT Wallet
This is just the beginning: we’ll keep improving based on your feedback — and yes, more hardware wallets are on the way 🫶