Hausa 360 Is Online Hausa Lifestyles, News and Media, Culture, Youths, Religion, Politics Platform that brings and produces the latest content for global.
AI na shirya fim ba tare da jarumai ba! 😳 Babu marubuci, babu darakta, babu 'yan wasa. Wannan ci gaba ne ko barazana ga masana'antar fim? Ku kalli bidiyonmu sannan ku fadi ra'ayinku. 👇🏽🎬 #AI#FinaFinai#Fasaha#MadubinYau#Hausa360
Rundunar Sojojin Amurka ta Tsakiya ta sanar da cewa ta fara sabon hare-hare a kan Iran, tare da cewa an dauki matakin ne domin raunana karfin ikon Iran na hana jiragen ruwan kasuwanci zirga-zirga a Mashigar Hormuz.
Share and Follow #Hausa360
NDC ta tsayar da Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya, lamarin da ke ƙara ɗaga zafi a fagen siyasar Kano gabanin 2027.
Karanta cikakken labarin: https://t.co/AZHpZLIfVW
-
NDC ta tsayar da Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takarar Gwamnan Kano, matakin da ke ƙara zafi a fagen siyasar jihar gabanin 2027.
Karanta cikakken labarin: https://t.co/MJwe3fv6LK
-
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce tattaunawar da ake yi da Iran na tafiya cikin nasara, amma ya jaddada cewa ba za a cire takunkumi kan Iran ba har sai an cimma yarjejeniya ta karshe.
Karanta cikakken labaran : https://t.co/dtSon3N5gT
-
Kano Pillars ta yaba wa RFI Hausa bisa irin gudunmawar da ta bayar wajen bunkasa harkokin kwallon kafa da yaɗa labaran kungiyar a kakar wasan da aka kammala. Karanta cikakken labaran: https://t.co/UDJHvr4nSE
An fara gudanar da aikin Hajjin 2026 cikin tsari da kwanciyar hankali, yayin da mahajjata ke shirin sauke farali a kasa mai tsarki. Karanta cikakken labaran: https://t.co/9OBzJUBJgT
-
Ziyarar tawagar Afirka ta Kudu zuwa matatar Dangote ta nuna yadda manyan ayyukan masana’antu ke kara bunkasa tattalin arzikin Afirka. Karanta cikakken labaran https://t.co/HbQopFaTby
-
Sadiya Umar Farouq ta kasa halartar kotu bayan rahotanni sun ce tana jinya a kasar Egypt, yayin da kotu ta dage sauraron shari’ar zuwa watan Yuni.
Karanta cikakken labarin: https://t.co/JYGXMA7kS3
-