Lalle ne Allah Yanã umurnin ku ku bãyar da amãnõni zuwa ga mãsu sũ. Kuma idan kun yi hukunci a tsakãnin mutãne, ku yi hukunci da ãdalci. Lalle ne Allah mãdalla da abin da Yake yi muku wa'azi da shi. Lalle ne Allah Yã kasance Mai ji ne, Mai gani.
Verily, Allah commands that you should render back the trusts to those, to whom they are due; and that when you judge between men, you judge with justice. Verily, how excellent is the teaching which He (Allah) gives you! Truly, Allah is Ever All-Hearer, All-Seer.
[Qur'an 4:58]
Download *Ramadan 2021 Tafseer* by *Prof. Ibrahim Maqary* _Imam National Mosque, Abuja_
Day 2 https://t.co/9kEnY7Yk6G
Day 1 https://t.co/iP3swjyLWc
Find other lectures at https://t.co/oB9T2bZM1N
Download Tafseer 02 2021 by Prof Ibrahim Maqary at https://t.co/9eac7WnrHc Get all lectures from Tafseer 2021 folder at https://t.co/cXJBqlQLhO Find other lectures at https://t.co/HcXjG0eHy9
Ya Allah Ka bamu ikon Amfani da Mimbarin Tafseer cikin qara kusantar da BayinKa zuwa ga abinda Ka yarda dashi
Ya Allah Ka kiyayemu daga Amfani da wannan dama wajen ci da Addini da gurbata Lamarinsa
Surah Al-imran ayah 144
Kuma Muhammadu bai zama ba face manzo lalle ne manzanni sun shũɗe a gabãninsa. Ashe idan ya mutu ko kuwa aka kashe shi, zã kujũya a kan dugaduganku? To, wanda ya jũya a kan dugadugansa, bã zai cũci Allah da kõme ba. Kuma Allah zai sãka wa mãsu gõdiya.
Muhammad is no more than a Messenger, and indeed Messengers have passed away before him. If he dies or is killed, will you then turn back on your heels? And he who turns back on his heels, not the least harm will he do to Allah; and Allah will reward the grateful.
[Qur'an 3:144]
The conjunction of Ramadan crescent (New Moon) will occur InshaAllah on (Monday 12th April 2021) at 3:31am.
Sighting the new crescent on (Mon 12th and Tue 13th April ) is shown in the graphs below using the program Accurate Times by Mohammad Odeh according to Odeh criterion.
You will never achieve righteousness until you donate some of what you love (cherish). And whatever you give is certainly well known to Allah.
[Qur'an 3:92]
And as for those who believe and do righteous good deeds, Allah will pay them their reward in full. And Allah does not like the wrongdoers.
[Qur'an 3:57]
Lalle ne waɗanda suke sayen 'yan tamani kaɗan da alkawarin Allah da rantsuwõyinsu, waɗannan bãbu wani rabo a gare su a Lãhira, Kuma Allah bã Ya yin magana da su, kuma bã Ya dũbi zuwa gare su, a Rãnar ¡iyãma, kuma bã Ya tsarkake su, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi.
Indeed, those who trade Allah’s covenant and their oaths for a fleeting gain will have no share in the Hereafter. Allah will neither speak to them, nor look at them, nor purify them on the Day of Judgment. And they will suffer a painful punishment.
[Qur'an 3:77]
Surah Al-Imran ayah 45
A lõkacin da malã'iku suka ce "Yã Maryamu! Lalle ne Allah Yana bã ki bushãra da wata kalma daga gare Shi; sũnansa Masĩhu ĩsa ɗan Maryama, yana mai daraja a dũniya da Lãhira kuma daga Makusanta.
(Remember) when the angels said: "O Maryam! Verily, Allah gives you the glad tidings of a Word from Him, his name will be Al-Masih, 'Isa, the son of Maryam, held in honor in this world and in the Hereafter, and he will be one of those who are near to Allah.
[Qur'an 3:45]
"Our Lord! Verily, it is You Who will gather mankind together on the Day about which there is no doubt. Verily, Allah never breaks His Promise."
[Qur'an 3:9]
"Our Lord! Let not our hearts deviate (from the truth) after You have guided us, and grant us mercy from You. Truly, You are the Bestower."
[Qur'an 3:8]
Verily, those who disbelieve, neither their properties nor their offspring will avail them whatsoever against Allah; and it is they who will be fuel of the Fire.
[Qur'an 3:10]
kuma kada a wahalar da shaidu kuma idan kun aikata to, lalle ne, shi fãsiƙanci ne game da ku. Kumaku bi Allah da takƙawa, kuma Allah Ya sanar da ku. Kuma Allah ga dukan kõme Masani ne.
Surah Baqarah ayah 282
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun yi mu'ãmalar bãyar da bãshi zuwa ga wani ajali ambatacce, sai ku rubũta shi. Kuma wani marubuci ya yi rubũtu a tsakaninku da ãdalci. Kuma kada marubũci ya ki rubũtãwa, kamar yadda Allah Ya sanar da shi, sai ya rubũta.
"O you who believe! When you contract a debt for a fixed period, write it down. Let a scribe write it down in justice between you. Let not the scribe refuse to write, as Allah has taught him, so let him write..."
[Qur'an 2:282]
Sai idan ya kasance fatauci ne halartacce wanda kuke gẽwayarwa da shi hannu da hannu a tsakãninku to bãbu laifi a kanku, ya zama ba ku rubũta shi ba. Kuma ku shaidar idan kun yi sayayya. Kuma kada a wahalarda marubuci,