YouTube channel da take kawo sabbin ilimi akan fasahohin zamani na wayoyin hannu Androids/Ios, Computer, samun kuɗi a Internet da zafafa labaran technology.
Pi Network Lokaci Yayi! 💥🚀
Daga ƙarshe dai Pi Network ya hau matakin nasara ta hanyar ƙaddamar da kasuwar🛒 da za ai hada hada-hadar Pi coin 💰 domin musayar kayayyaki daga ko ina a duniya.
Ku shiga wannan link don yin register
https://t.co/mjlA5lRKD5