H.E Dr @GovUmarGanduje OFR da mataimakin sa @DGawuna sun duba aikin titin Kwarin Akuwa dake Kwachiri a Karamar Hukumar Fagge mai tsahon 4.3KM wanda ake yin sa akan kudi N590Million. Gwamna na tare da dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Fagge Hon Tukur Mohd. @dawisu
Maigirma Gwamna Dr @GovUmarGanduje OFR ya halarci sallar jumaah a masallacin Yarbawa dake Abuja, inda aka gabatar da addu'o'i na musmman bayan idar da Sallah ga sirikin Gwamna Ganduje wato Maigirma tsohon Gwamnan Jihar Oyo @AAAjimobi wanda Allah yaiwa rasuwa. @dawisu@Engr_Ramat
N–POWER!!
N–Power (Batch C) Enrolment commences June 26, 2020
Online portal to open for applications from AM on June 26, 2020
All applicants must supply their BVN for transparency.
Batch A and B to transit June 30 and July 31, 2020 respectively into entrepreneurship schemes.
H.E Dr @GovUmarGanduje ya gana da kungiyar masu masana'antu Manufacturers Association of Nigeria akan hanyoyi da gwamnati zata bi wajen farfado da tattalin arzikin jihar Kano, ganin illar da cutar Covid-19 ta yi na dakusar da kasuwanci a jihar da ma kasa baki daya. @dawisu
H.E Dr. @GovUmarGanduje ya kaddamar da gidajen Rugar Fulani a dajin Dansoshiya A karamar hukumar Kiru wanda Gwamnatin sa ta samar domin samarwa makiyaya matsuguni domin kiwo a waje daya mai maimakon yawo da suke. Gwamnatin zata gidaje 200 a rigar yanzu anfara da guda 25. @dawisu
HOTUNA: Mai Girma @GovUmarGanduje da mataimakin sa @DGawuna yayin da su ke duba aikin feshin magani a kasuwar Sabon Gari a jiya, kamar yadda gwamnati tai alkawarin ci gaba da tsaftace kasuwannin Kano domin kare yankasuwa daga kamuwa daga cutar Corona wato Covid-19.
@aranposu2000
COVID19 UPDATE:
Out of 135 samples tested today, Kano records 10 new confirmed cases of Covid19 and 41 patients were successfully discharged. The number of cases stands at 980 with 359 Recoveries and 46 Deaths.
Active cases now 575
#MaskUpKano#StaySafe#TakeResponsibility