@BashirAhmaad Wannan tinanin shirme ne Idan ka duba tarhin zabuka da ake gudanarwa a jihohin da kotu ta soke zaben su domin tarihi ya nuna jam'iyya mai Mulki ce yawan ci ke Kuma cin zabe,misali A Bayelsa da anambra duk masu ci ne ke nasara
@gahson10@Gassol0001 Matsalar Baku San me tace ba Baku saurari abinda ta fada ba shi yasa kuka dauka Dan taki aure ne ake mata wannan maganar to akwai abinda ta fada na suka game da aure kuje ku saurara zaku fahimci me yake nufi
@bbchausa Ko ya taba faduwa ko bai taba ba, tarihi kala biyu ne akwai tsoho akwai sabo sabo shine Wanda zai faru tsoho Kuma Wanda ya faru a baya,to fatan mu ya faru a nan gaba Dan yazama tarihi a kansa
@ShehuSani_Media@AbbaM_Abiyos@ShehuSani You will not go to defend the interests of the people of Kaduna Central; you will go to defend the interests of President Bola Tinubu, and even before you go, you are already defending his interests.