@IbraheemBaseer@Gassol0001 Tohm haka ne banji gaba daya ba ,that aside meybe abinda ta fada tayi lefi ,meybe kuma baa fahimce mey take so ta fada ba ne ,amma dai ana kashe mu ah arewa baa mgn ,amma gashi wanna mgnr kowa ya dauka ,saboda mu arewa kawai aure muka sani .
@anas_mundi@Gassol0001 Wai mey tace ne ?haka fah tace auran nan ita baza ta iya ba, saboda tana tsoran wahala koh ,toh meye lefin ta dan Allah aure ah kasar ya zama nightmare ah gurin mata ,suna shan wahala sosai .wallahi if kaga yarda mata suke sha wahala dole ka tausaya musu sosai .so i stand with he
@Binnorthy@Gassol0001 Kasan mu babu da wata magana sai maganar aure ,aura da mata kawai zaman hakuri suke ,saboda kar su fito daga auran ake zargin su ,Amma wallahi wahalar da mata suke sha ah aure Allah yayi yawa dashi ,shiyasa i dont judge any woman da zata ce bata san aura.note babu dole fah
@Waspapping_ Hauka yake ya bawa mutum daya naira miliyan 20 ,gwara ya rabawa yaransa 100k su dubu daya akan ya bawa mutane biyar 20mill each,saboda bayaso su dogara da kansu,wallahi if kaga ya bawa wani 20mill mutum daya ,sai dai ya tambatar guy din yana da kudin sa . Yan iska
Hello sir @PeterObi
You’re further jeopardizing your chances of becoming President by not wishing me a happy birthday, @PeterObi.
- Sarki Waspapping , Leader of Arewa youths
If Dadiyata was a southerner, his killers would’ve been brought to justice by now, but our people don’t have the media to push for these things or are just unwilling to do so.
But trust them to come out en masse when someone’s nudes leak on the timeline.
@AhmadLuxurycaps@Abdulforever2@AbuNur_ Allah ka dai jahili ne,haka kuka yi da Allah ,Iskancin farko baya tona asiri ?. AMMA ALLAH YA TSINE MA .kai ma Allah SAIYA TONA MA ASİRİ SHEGE WAWA .