Dubban masu makoki ne suka taru a Masallacin Mosalla da ke birnin Tehran domin halartar jana'izar Ayatollah Ali Khamenei, tsohon jagoran addini na Iran.
Kafofin yaɗa labaran Iran sun ce Mojtaba Khamenei ba zai halarci sallar jana'izar mahaifinsa ba saboda dalilai na tsaro.