Halimatus Sadiya Allah ya ƙara mata yadda ta ce, wata rana na nemi Annabi Sallallahu alaihi wa Sallama amma ban gan shi ba.
Ta ce, muka fito domin nemansa, sai gashi nan ya dawo fuskarsa sai ƙyalli take, Tumaki suna biye da shi.
Daga cikin dabbobin akwai wata Akuya da aka jefa ta zama gurguwa. Akuyar tazo gabansa Sallallahu alaihi wa Sallama kamar tana kawo masa ƙara.
Ya sanya hannunsa yana shafa ƙafar Akuyar, sai ga shi ta warke kamar da ɗai bata taba karyewa ba..!
Halimatus Sadiya ta cewa ɗanta bani labarin yadda ɗan uwanka Baƙuraishe yake...
Ya ce: Bamu taba wucewa ta wajen wata Bishiya ko Dutse ko Dabbobi ko Tsintsaye ba face sai na ji suna cewa Assalamu Alaika ya Rasulallah...!
Babu wani wuri d yake sanya ƙafarsa ko hannunsa Sallallahu alaihi wa Sallama face albarka ta sauka a wurin...
- Sukairaj Hafiz Imam
Giveaway 40 GTD spots for @Divergents_eth
Supply: 10,000
Mint price: Free
Mint date: TBA
Chain: ETH
To Enter:
1. Follow @Divergents_eth
2. Like + RT this post
3. Drop your wallet
Ends in 24 hours
182 people, along with their chief priest of this town, have accepted the religion of Islam in the Northern Nigeria 🇳🇬
The chief has given us permission to build a MOSQUE for them because of their large numbers, and to station a teacher who will teach them the religion. We are looking for someone who will build a small MOSQUE for us and pay the teacher 50k every month for the sake of Allah.
Those who have the means, please help for the sake of Allah. Anyone who can do either of these two things should call us on this number.
There are many villages like this. We need help with HIJABS and clothing FOR THE SAKE OF ALLAH.
Call Adam 📞 08069814362
Help us Retweet...